Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mako: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:10378)

(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 2: Line 2:
{{suna|mako|makwanni|makuna|makonni}}
{{suna|mako|makwanni|makuna|makonni}}
# [[week]]
# [[week]]
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[mako]]===
# [[mako]]. <>  [[Week]], [[Weekly]], [[next week]], [[week]], [[weekly]], [[weeks]].
## ''Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3) <> Review Followed by Preview of Next Week (3 min.)
## ''Allah ya kafa dokar kiyaye Assabaci na mako-mako ne bayan ya ceci Isra’ilawa daga ƙasar Masar. <> God instituted the observance of a weekly Sabbath after he delivered the Israelites from Egypt.
## ''Idan bai yiwu ba, ka tsara lokaci dominsa kowanne mako, kuma ka bi tsarin. <> If not, at least schedule regular times for it each week, and then hold to that schedule.
## ''Da farko na bukaci yin canji da yake ina aikin sa’o’i 72 a mako. <> But since I worked 72 hours each week in a hotel restaurant, I first had to make some changes.
## ''15 A taronsu na mako-mako, mutanen Jehobah suna samun koyarwa da kuma ƙarfafa da suke bukata don su kasance Shaidun Jehobah masu aminci. <> 15 At weekly meetings, Jehovah’s people receive the needed training and encouragement to be faithful Witnesses of Jehovah.
## ''Mako uku kafin mu halarci taron gunduma, za mu yi kamfen don gayyatar mutane zuwa taron <> Three weeks before the start of our convention, we will participate in a campaign to invite others to attend
## ''Hakan ya taimaka sosai duk da cewa tafiya kowane mako zuwa wurare dabam-dabam bai da sauki. <> That more than made up for the inconveniences of living out of a suitcase.
## ''Hanya mai sauƙi ta fara bauta ta iyali a lokacin da kuka keɓe a kowane mako ita ce, ku yi amfani da wasu daga cikin wannan lokacin ku karanta Littafi Mai Tsarki tare, kuna iya bin tsarin Makarantar Hidima ta Allah na kowane mako. <> An easy way to begin your family worship is to spend some of the time reading the Bible aloud together, perhaps following the weekly schedule for the Life and Ministry Meeting.
## ''Ba da daɗewa ba, aurarrun suna tafiyar da nazari guda 20 na Littafi Mai Tsarki kowane mako. <> Before long, the couple were conducting over 20 Bible studies each week.
## ''11 Wata iyali mai yara takwas tana gayyatar ma’aurata tsofaffi da suke hidimar majagaba na musamman su ci abinci tare da su, sau ɗaya kowane mako. <> 11 For many years, one large family invited an elderly special pioneer couple to join them for a meal once each week.
## ''Masu zuwa hidima a Bethel lokaci-lokaci suna zama a gidajen haya kuma su ne ke kula da kansu yayin da suke aiki a Bethel rana ɗaya ko fiye da hakan a mako. <> Part-time commuter Bethelites care for their own housing and living expenses while working one or more days a week at Bethel.
## ''GWADA WANNAN: Ku zaɓi wani lokaci a kowane mako don ku tattauna game da tarbiyyar da yara, kuma ku tattauna dukan wani rashin jituwa da kuke da shi. <> TRY THIS: Pick a regular time each week to talk about child-training issues, and openly discuss any disagreements you may have.
## ''A cikin mako ɗaya ko biyu masu zuwa, ka rubuta adadin lokacin da ka tattauna da shi a kowace rana. <> Over the next week or two, why not write down the total amount of time that you interact with him each day?
## ''Sa’ad da ka yi amfani da shawarwari masu ban taimako da ake gabatarwa kowane mako a Taron Hidima, za ka kyautata yadda kake wa’azi kuma ka gwada sababbin hanyoyi na yin wa’azi. <> When you carefully apply the practical suggestions presented at the weekly Service Meeting, you will hone your preaching skills and explore new witnessing opportunities.
## ''Zan so in sake dawowa mako mai zuwa don in nuna miki abin da ya sa za mu iya kasancewa da tabbaci cewa Allah zai kawar da dukan wahala ba da daɗewa ba. <> May I come back next week and show you why we can be sure that God will soon end all suffering?
## ''• Ku karanta wani wuri a karatun Littafi Mai Tsarki na mako-mako tare. <> • Read a portion of the weekly Bible reading together.
## ''(Luka 9:23) Yesu bai ce mu bi shi na mako guda, ko wata guda, ko kuma na shekara ba. <> (Matthew 16:24) Jesus did not say that we should follow him for only a week, a month, or a year.
## ''Taron Kirista na mako mako ma zarafi ne ‘mu tsokani juna zuwa ƙauna da nagargarun ayyuka.’ <> Weekly Christian meetings also provide opportunities to ‘incite one another to love and fine works.’
## ''Wani majagaba mai suna Bobbi ya ce: “Muna so ’yan’uwa su riƙa zuwa tallafa mana a wa’azi a cikin mako, ba a ƙarshen mako kaɗai ba.” <> A pioneer named Bobbi pleaded: “We need more support during the week.”
## ''An saka kwanan watan da za a tattauna waɗannan bayanan ne domin ku yi bincike sa’ad da kuke shiri don makaranta kowane mako. <> The date when each point is scheduled for discussion is included so that research can be done when preparing for the school each week.
## ''Muna yin sa’o’i biyu ko uku a kowane mako wajen yin hakan. <> We spent two or three hours every week doing so.
[17-08-13 17:25:35:496 EDT]
[[Category:Hausa lemmas]]