Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

UMD NFLC Hausa Lessons/117 Presidential Candidate: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Overview== # Lesson Title: Presidential Candidates # This interview with the media consultant for Nigeria's Vice President discusses the Nigerian political parties and how t..."
 
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 94: Line 94:
{| class="wikitable"
{| class="wikitable"
! Hausa
! Hausa
! Hausa Meaning
! Explanations
! English Meaning
|-
|-
| Ɗaukar sabon salo.
|[[tikitinsu]]
| Kamar sa ke hanyar yin wani abu, ko kuma Kai ga wani hali.
|Wannan kalmar hausa ce da aka aro daga turanci 'ticket' kuma a nan tana nufin wurinsu ko kujerasu.
| To use different tactics in regards to something
|-
|-
| Rinciɓar da jama'iyyar.
|Sun [[raba gari]]
| Dagular da jama'iyyar.
|Wannan na bayyana kowa na gefenshi.
| Mess up the party
|-
|-
| Bugun zuciya
|Sun [[raba hanya]]
| Ɓacin rai, fargaba da faɗuwar gaba.
|Ba su tare.
| Unhappiness, to dishearten
|-
|-
| Yan gindinshi
|Ta [[bugu da giyar mulki]]
| Mutane na kusa da shi ko mabiyanshi.
|Wannan karin magana ce mai nufin ta yi nisa cikin mulki don haka ba ta ji ba ta gani.
| High ranking members of the party who control access to the leader. They are usually given names that are rather negative like "dogs".
|-
|-
| Yan gaba-gaba
|Nan da [[ɗan ƙanƙana]]n lokaci
| Masu babba matsayi.
|Nan da lokaci kaɗan
| High ranking members.
|-
| Yarfa
| Rainawa - nuna rashin ƙauna, ko rashin daraja ga wasu mutane, har dai marassa galihu.
| To show disdain towards other people, usually people of lower social status.
|-
| Gaba kura, baya tsayaki.
| Wannan karin magana ne cikin Hausa, manufarshi kuma ita ce akwai matsala daga kowane gefe.
| This is a saying in Hausa that means there is a problem on both sides.
|-
| Kana [[yaƙi]], ana ma [[saɓulla]].
| Wannan karin magana ce. wadda ke nufin, mutun yana ƙoƙari ko tattalin ci gaba amma ana aikata abubuwa da suke kawo cikas ga ƙoƙarin.
| This is a Hausa saying meaning to impede someone's efforts.
|-
| [['yan gutsiri tsoma]]
| Wannan karin magana ne. Cikin wannan hirar, yana nufin mutane da suke shiga wurin da bai yi daidai da su ba domin su kawo rikici.
| This is a saying in Hausa which, in this context, means opportunists.
|-
| [['yan acaɓa]].
| Wannan suna ne musamman a Nijeriya, da ake kiran masu sana'ar jigila da babura.
| This is a name particular to Nigeria given to riders of taxi motorbikes.
|}
|}


Line 158: Line 132:


|}
|}
==XML==
<code><nowiki>
<activity>
  <problemset>
      <problem correctindex="0">
        <choices>
            <opt>
              <eng-response>This is an interview about presidential candidates in Nigeria, mainly discussing the Vice-President as a potential candidate. Some parties are willing to accept the Vice-President as their presidential candidate if he needs the seat, but according to Shehu Garba there are issues to resolve before getting to that stage. Some of the issues included two parties, AC and ANPP coming together as one and deciding on one presidential candidate. The court also overruled the PDP's actions against the Vice-President, disqualifying him from the race and his rights as a party member. He also described the PDP as a strong party with influence and no respect for the law and concluded that the Vice-President is taking steps against the party for not considering approaching him or responding to the court's decision.</eng-response>
              <eng-fdbk>Correct! The interview talks about the Vice-President as a presidential candidate and the support he is getting from different parties.</eng-fdbk>
              <response>Wannan ganawa ce akan ƴan takara shugaban ƙasa a Nijeriya kuma ana magana masanman bisa mataimakin shugaban ƙasa a matsayin ɗan takara.Wasu jam'iyyu suna shirye da mataimakin shugaban ƙasa ya zama ɗan takarasu idan yana buƙata kujarar amma Shehu Garba ya bayyana cewa akwai abubuwan da ya kamata a yi maganinsu kafin a kai ga matsayin takarar.Wasu daga cikin matsalolin sun haɗa da ƙulla ƙawancin jam'iyar AC da ANPP kuma su zaɓi ɗan takara ɗaya.Kotu kuma ta yanke huƙunci cewa dakatar da aka yi da shi da PDP ta yi da kuma hana mishi ƴanci shi a matsayin ɗan jam'iyya bai cancanta ba. Ya kuma bayyana cewa jam'iyyar PDP jam'iyya ce mai ƙarfi da iko kuma bata biyyaya ga dokar ƙasa. Ya kuma kammala da cewa mataimakin shugaban ƙasa ya ɗauki matakai bisa huƙuncin da PDP ta yi mishi kuma bata neme shi ba bayan shawara da kotu ta ɗauka.</response>
              <fdbk>Wannan daidai ne! Ganawa na bayyani ne akan mataimakin shugaban ƙasa da goyon bayan da yake samu daga jam'iyyu daban daban.</fdbk>
            </opt>
            <opt>
              <eng-response>A media consultant to the Vice-President of Nigeria stated in an interview the situation of the presidential candidates. According to him, there are several political parties willing and ready to give the Vice-President their seat as a presidential candidate because his former party, the PDP, treated him unfairly and deprived him of his rights and opportunities as a member of the party. Garba Shehu also described the PDP as a strong and influential party with Obasanjo and other members trying to discredit the Vice-President's capabilities and power by electing the governor of Katsina state as their presidential candidate. Garba Shehu concluded that the public is comfortable and in support of whoever wins between the Vice-President and the Governor because PDM founded what is now a strong party called PDP, and they more or less share the same values.</eng-response>
              <eng-fdbk>This is incorrect!  The interviewee did not discuss the public opinion about Atiku and Umaru Yar'adua. Think of a response choice that better captures the PDP's decision on its candidate.</eng-fdbk>
              <response>Ɗan jaridar ɓangaren mataimakin shugaban ƙasa ya bayyana halin da ƴan takara shugaban ƙasa ke ciki.Ya bayyana cewa akwai jam'iyyu da yawa da ke shirye su ba mataimakin shugaban ƙasa kujerarsu ta ɗan takarar shugaban ƙasa saboda jam'iyyar shi  watau PDP bata mutuntashi ba kuma ta hana mishi ƴancin shi na ɗan ƙungiya. Garba Shehu ya kwatanta PDP da jam'iyya mai iko da shugabanni kamar su Obasanjo wanda suka zaɓi gwamnan katsina a matsayin ɗan takarasu don ƙokarin ɓata suna da iya aikin mataimakin shugaban ƙasa.Garba Shehu ya kamala da cewa jama' a ta goyi bayan wanda ya ci zaɓen tsakanin mataimakin shugaban ƙasa da gwamna saboda PDM ce asalin PDP kuma su duka matsayinsu ɗaya.</response>
              <fdbk>Wannan ba daidai ba ne!  Saboda mai bayyanin bai yi magana ba akan ra'ayin jama'a game da Atiku ko da Ƴar'adua ba. Yi tunanin amsa da ta bayyana shawarar PDP bisa ɗan takararsu.</fdbk>
            </opt>
            <opt>
              <eng-response>According to the interviewee, the PDP is a strong political party in Nigeria with the power to influence the public and disobey the law without penalties from the federal government. The Nigerian Vice President was a member of the party until he decided to run for president. Obasanjo opposed the Vice-President's intentions and elected Omar Musa Yar'adua as the party's candidate. However, the media consultant stated that other parties are willing to accept Atiku as their presidential candidate and the public will support the Governor of Katsina state if he wins since he is not a member of PDM. The Vice-President also plans to join a new party called AC, which is also in the process of coming together with another party, ANPP and Garba Shehu is confident that the two parties will unite and support Atiku Abubakar as their candidate.</eng-response>
              <eng-fdbk>This is incorrect!  Garba Shehu is not sure of Atiku's fate when AC and ANPP come together as one. Please listen to the interviewee's comments about Obasanjo's party and influence.</eng-fdbk>
              <response>Mai amsa tambayoyi ya bayyana cewa PDP jam'iyya ce mai ikon faɗi a yi gaban jama'a kuma tana iya ƙin bin dokar ƙasa ba tare da gwamnatin tarayya ta yi mata huƙunci ba. Mataimakin shugaban ƙasa ya yi zama ɗan jam'iyya PDP kamin ya ɗauki shawarar zama ɗan takara shugaban ƙasa. Bayan haka sai Obasanjo ya zaɓi Umar Musa Yar'adua ya zama ɗan takara PDP saboda bai goyon bayan mataimakinshi. Ɗan jarida mataimakin shugaban ƙasa ya ci gaba da bayanin cewa sauran jam'iyyu na shirye su ba Atiku kujerar takarar shugaban ƙasa, kuma jama'a za su goyi bayan gwamnan Katsina idan ya ci nasara tunda shi ba ɗan jam'iyyar PDM ba ne. Mataimakin shugaban ƙasa na da niyar shiga wata sabuwar ƙungiya mai suna AC wadda za ta haɗa ƙawantaka da ANPP kuma Garba Shehu ya tabbatar da cewa jam'iyyun biyu za su haɗa kai su zaɓi Atiku Abubakar ya zama ɗan takarasu kuma suma goyi bayanshi.</response>
              <fdbk>Wannan ba daidai bane! Saboda Garba Shehu bai tabbatar ba da abun da zai faru da Atiku idan AC da ANPP suka haɗa kai. Ƙara sauraren bayyani bisa jam'iyya Obasanjo da tasirin ta.</fdbk>
            </opt>
        </choices>
      </problem>
  </problemset>
  <instr type="eng">INSTRUCTIONS:
Choose the best summary.</instr>
  <instr type="target">Umurni:
Zaɓi taƙaitawa mafi dacewa.</instr>
  <finish>How do you think the Nigerian political parties relate with each other?</finish>
  <finish>What do you think constitutes a good presidential candidate in Nigeria?</finish>
  <finish>What is the main objective of presidential candidates in Nigeria?</finish>
  <finishtl>A  ganinku yaya jam'iyyun siyasa a Nijeriya ke hulɗa da juna?</finishtl>
  <finishtl>A gininku wane irin ɗan takara siyasa ne na ƙwarai a Nijeriya?</finishtl>
  <finishtl>Minene maƙasudin ƴan takarar shugaban ƙasa a Nijeriya?</finishtl>
</activity>
</nowiki></code>


[[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]]
[[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]]