More actions
No edit summary |
|||
(One intermediate revision by one other user not shown) | |||
Line 14: | Line 14: | ||
{{verb}} | {{verb}} | ||
#yadda aka [[rubuta]] ko faɗi wata maganar | #yadda aka [[rubuta]] ko faɗi wata maganar | ||
#: ''You have to '''word''' it carefully when writing it. <> Dole ka yi [[taka-tsantsan]] a wajen '''rubuta''' abin.'' | #: ''You have to '''word''' it carefully when writing it.'' <> Dole ka yi [[taka-tsantsan]] a wajen '''rubuta''' abin. | ||
#:''Not sure how to '''[[word]]''' this.'' <> Ban san yadda zan '''[[faɗi]]''' wannan ba. | |||
==Derived Terms/Phrases== | ==Derived Terms/Phrases== | ||
Line 27: | Line 28: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
[[Category:English lemmas]] |
Latest revision as of 07:37, 4 October 2021
Noun
- kalma, haruffa
- mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
- I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
- alƙawari <> A word is a promise given to someone.
- gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
- Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
- labari, bushara a kan wani abu <> news
- Mun sami labari cewa mutane uku ne a bankin <> We have received word that there are three people at the bank.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
- You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.
- Not sure how to word this. <> Ban san yadda zan faɗi wannan ba.
Derived Terms/Phrases