No edit summary |
No edit summary |
||
(12 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
{{also|voa60|:Category:Hausa_Radio}} | |||
[[Category:TODO]] | [[Category:TODO]] | ||
[[Category:Projects]] | [[Category:Projects]] | ||
[[Category:Audio]] | [[Category:Audio]] | ||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] | ||
[[Category:Pars_Today_(Iran_Hausa_Radio)]] | |||
== Kanun Labarai: [http://hausaradio.net/ HausaRadio.net]'s News Headlines Project using [https://anchor.fm/hausaradio Anchor], Otter.ai, [https://29a.ch/timestretch/ etc.] == | == Kanun Labarai: [http://hausaradio.net/ HausaRadio.net]'s News Headlines Project using [https://anchor.fm/hausaradio Anchor], Otter.ai, [https://29a.ch/timestretch/ etc.] == | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" | ||
! # | ! # | ||
Line 350: | Line 351: | ||
| | | | ||
===BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w172wdg31rp9fbk]=== | ===BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w172wdg31rp9fbk]=== | ||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/ | <html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10002227-44100-2-c6fc9507693b6.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | ||
# Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | # Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | ||
# Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce. | # Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce. | ||
Line 358: | Line 359: | ||
# Sports: Real Madrid ta doke Ajax (Ayax) da ci biyu da ɗaya (2-1). Wasan farko, zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarin Turai. Sai kuma ana fara yabawa mai horasda Madrid ɗin. | # Sports: Real Madrid ta doke Ajax (Ayax) da ci biyu da ɗaya (2-1). Wasan farko, zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarin Turai. Sai kuma ana fara yabawa mai horasda Madrid ɗin. | ||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Hantsi_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B74.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Hantsi-Thu-Feb-14th-2019-e375re] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096063142495469568] | |||
|- | |||
| 28 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csxjmm]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10003531-44100-2-87c32b6991816.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina | |||
# Nigeria Elections 2019: | |||
## A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar. | |||
## Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. | |||
## Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a. | |||
##: '' "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (10:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku. | |||
# EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene. | |||
# Labarin wasanni (sports). | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Rana_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B78.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Rana-Thu-Feb-14th-2019-e3762j] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096070269683286016] | |||
|- | |||
| 29 | |||
| | |||
===ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [http://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20190214/20190214-Hausa-1.mp3]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10023815-44100-2-c33b2a4773a6e.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Abdullahi Salihu* | |||
# Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren kudancin ƙasar suka nuna goyan bayansu ga ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar. | |||
# Ethiopia: Za mu duba yadda masana suke kallon kawo ƙarshen taron shugabannin ƙasashen Afrika, wanda aka gudanar a birnin Adis Ababa na ƙasar Habasha, da kuma abubuwan da taron ya cimmawa game da yiyuwar aiwatar da su a aikace. | |||
# France: Za mu duba batun matakan da sojojin gwamnatin ƙasar France suka ɗauka na kare wanda ya juya mulki da suka ce an yi yunƙurin aiwatarwa a ƙasar Cadi. | |||
# Iran, Lebanon: Za a ji sharhin [ unintelligible: bayan labaran? ] wadanda suka yi magana akan ziyarar wadansu harkokin wajen Iran a ƙasar Lebanon. | |||
# Shirin Ko Kun San, Kaza a kan dame, shirin labaran wasannin mako. | |||
# Venezuela: Shugaban ƙasar Venezuela ya ce ƙasar za ta zamai wa Amurka Vietnam matuƙar ta kai mata hari. | |||
# Bahrain: An cika shekaru takwas da fara yunƙurin al'umma a ƙasar Bahrain. | |||
# China: ƙungiyar kare hakkin bil Adama (human rights) na ƙasashen duniya sun zargi ƙasar China da take hakkokin musulmi. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/ParsToday_Hausa_1_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B82.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/ParsToday-Hausa-1-Thu-Feb-14th-2019-e37a20] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096186755085189121] | |||
|- | |||
| 30 | |||
| | |||
===http://hausadictionary.com/HausaRadio:DW_2019-03-01=== | |||
|} | |} |