Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

t436: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
 
Line 1: Line 1:
<html><img align=right src="https://lh5.googleusercontent.com/8dXR0Joh6aWSRyaQATfdFb0FMxjqb94BwkYiFHD_ULn8P_d6O4XzQ5oPSDAXhxy7T7wN0xzBV1UQgirylTJczAmwboorvb4QcUUsZim1DoH3_iqpdC6-5PVmKIfTwQchYBl17sWkqdINmrMrMg"/></html>[[Category:TODO]]

tigijin (tigijin, b-/i.) kalma mai bayyana (i) cukuikuyewar mutum cikin tsumma. (ii) jagulewar lamari. tigira (tigira) d-d   tikira.

tija (tijàa, sn., mc.)nama ko jijiya da ta rufe kashi ta kafacfar doki ko jaki.

tija (tijaa, b-tî.) kalma mai bayyana facfuwar abu a  wargaje; mis: da aka maka masa gora saiya fadì--

Tijjaniyya (Tiüaaniyyàa, sn., mC.) wata (farika ta suranci da Musulmi mabiya Ahmad Al-Tijjani ke shugabanta.

tijara (tijaaràa, sn., mC.) (i) kasuwanci ko saye da sayarwa. (ii) cin mutunci ko keta wa mutumhaddi a bainar jama'a, d-d   tujara.

tijimi (tijimii, Sif., nj.) kalma •mai siffanta yawan wani abu ko girmansa, kamar tsumma ko igiya, ko wando.

tik (tik, a-k.)(i) kalma mai bayyana tsiraicin abin da  aka saba rufewa. (ii) kasancewar mutum ba shida kucfL tik (tik, a-k.) kalma mai bayyana sautin facfuwar abu mai nauyi a kasa, d-d   tim. tika (tikaa) d-d   tikaa.

tika-tika-tik (tikàa-tikàa-tik, a-k.) kalma mai bayyana iyakancin kurewar dabara ko magana. tikatikai (tikàatikai,jam.) dubitikatiki.

tikatiki (tikàatikii, sn., nj., jam., tikàatikai) shara6h.

tiki (tikil) d-d   tuki tikila (tikilaa, sn., mC.) aiki tukuru, d-d   himma ko tikiniya ko dagewa. tikiniya (tikiiniyaa) d-d   tikila. tikira (tikira) d-d   dabuwa. tikis (tikis, b-fi.) kalma mai nuna tafiya da kyar ga wanda ya gaji, d-d   tikis.  

tikis-tikis (tikis-tikis) d-d   tikis-tiks.

tikiti (tikiti, sn., nj.,jam.,tikitoocii) takarda da take nuna shaidar mutum ya biya kucfin shiga jirgi ko filin wasa ko gidan siliman d.s tiki-tiki (tÀkii-tiki1) d-d   take-take. tikitoci Vikitoocii,jam.) dubitikiti tika (tikaa, sn., mC.) (i) abincin da dabba take dawowa da shi tana tantaunawa bayan ta gama cin abincin. (ii) abincin da bai gama amfani ba da ke cikin kayan ciki. (iii) abin da aka kwashe duk

wani mai amfani daga jikinsa ko mutum maras  mazakuta, d-d   fanko.

tika (tiikà, fi.) (i) doka ko buga ko kayar da abu da karfi; mis: ya abokin kokawarsa da kasa (ii)  aikata abu da yawa; mis.•— asara.

tika (tiikaa, e, i, u, shirga; mis: ya tikeshida sanda (ii) duka ko bugu; mis:ya sha— . (ii)  zalunta.

Line 21: Line 21:
tikasa! ( mai bayyana mamakin jaruntakar mutum.

tikayya (tiikayyàa) d-d   tike-tike. tike (tiikee) dubitika. tikeke (tiikeekèe, sif., ni, mc.,

tike-tike (tiike-tiike, sn., nj.) doke-doke tsak mutum biyu, d-d   tikayya. anin tikekiya (tiikeekiyaa, sn., mc.) dubitikeke. tiki (tiikl) dubitika.

tikiniya (tikiiniyaa) d-d   tikila. tikir (tikir) d-d   tikirkir.

tikirkir (tikirkir, a-k.) kalma mai bayyan tsananin tauri ko tsaurin abu, d-d   tikir ko tikir-tikiv. tikis (tikis, b-fi.)kalma mai bayyana tsananin mis: bayan ruun yi (afiya mil biyarsai na gajÈ.

tikis-tikis (tikis-tjkis, a-k.) kalma bayyana tafiyar mutumin da ya gaji ainun. tiki-tiki (tikii-tikil) d-d   tikis.

tila (tilàa, e, o, u, fi.)(i) tara abu har yayi tuli, d-d   tsiba. (il) baffa ko watsa abu mai gari-gari da yawa kamar kasa ko hoda ko yaji. (iii) kasa a idcr, watau cin mutunci na kin yi wa mutum wata alfarma da ya nema.

tila (tilaa, sn., mC.) tarin kasar da 6era ko gafiya ke turowa daga rami in sun yi haka.

tila (tilàa, e, fi.)huda abu da tsinke ko wani abu mai tsini.

tilas (tilas) d-d   tilis.
tilas (tilas) d-d   tilis.
tilas (tiilàs, sn., mc.)(i) dole, mis:— ba tarasa wurin kwana (ii) abin da mutum ba zai iya rabuwa da shi ba komai tsanani, kamar dangi. d-d   tilashi ko cilas.

tilasa (tiilàsaa) d-d   tilasta. tilashi (tiilàshil) d-d   tilas.

tilasta (tiilàstaa, fi.)wajabta masa ya barmaganar, d-d   tilasa.

tilawa (tilaawàa, sn., mC.) nanatawar da mai karatun

Alkur'ani yake yi da niyyar ya haddace shi tile (tilèe) dubitila. tile (tilee) d-d   cile. tili (tilil) d-d   tuli. tilik (tilik) d-d   kirin.

tilika (tilikà, a-k/m-r.) kalma mai bayyana al'ajabi kan tsananin bakin abu. tilim (tilim) d-d   kirin. tilis (tilis) d-d   lilis. tilla (tillà, e,o, fi.)huda abu. tille (tille) dubitilla.

tillo ( tillòo, sn., nj.) karamin kalangu da ake kadawa tare da babba a lokaci (faya. tillo (tilloo) dubitilla. tilo (tiiloo, sn., nj.)abu guda tal tilu (tilu) dubitila.

tim (tîm, a-k.)(i) kalma mai bayyana Éarar facfuwar abu mai nauyi ko saukar duka; (ii) kalma mai bayyana mamaki a kan girman abu: mis•cüinsa ya kumbura tima (timà, fi.)tsiba abu har ya yi tuli babba -tima (timàa) d-d   tuma.