More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

(3 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 18: | Line 18: | ||
##''And how did Moses’ '''[[ability]]''' to see “the One who is invisible” strengthen him when he and his people were in peril? ''
Ta yaya ganin “Wanda '''[[ba]]''' shi ganuwa” ya ƙarfafa Musa a lokacin da shi da ’yan’uwansa suke cikin tsaka mai wuya? [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''And how did Moses’ '''[[ability]]''' to see “the One who is invisible” strengthen him when he and his people were in peril? ''
Ta yaya ganin “Wanda '''[[ba]]''' shi ganuwa” ya ƙarfafa Musa a lokacin da shi da ’yan’uwansa suke cikin tsaka mai wuya? [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Serving as a pioneer will indeed help you to improve your '''[[ability]]''' to use the Bible in the ministry and to make spiritual advancement. ''
Yin hidima na majagaba zai taimake ka ka kyautata '''[[iyawarka]]''' na yin amfani da Littafi Mai Tsarki a hidima kuma ka samu ci gaba na ruhaniya. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Serving as a pioneer will indeed help you to improve your '''[[ability]]''' to use the Bible in the ministry and to make spiritual advancement. ''
Yin hidima na majagaba zai taimake ka ka kyautata '''[[iyawarka]]''' na yin amfani da Littafi Mai Tsarki a hidima kuma ka samu ci gaba na ruhaniya. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''At some point, you may confront a mechanical problem that is beyond your '''[[ability]]''' to solve, requiring that you pull to the side of the road and seek help. ''
A wani wurin kuma, motarka tana iya lalacewa wadda kai da kanka ba za ka '''[[iya]]''' gyarawa | ##''At some point, you may confront a mechanical problem that is beyond your '''[[ability]]''' to solve, requiring that you pull to the side of the road and seek help. ''
A wani wurin kuma, motarka tana iya lalacewa wadda kai da kanka ba za ka '''[[iya]]''' gyarawa ba, hakan zai sa ka ajiye ta a gefen hanya kuma ka nemi taimako. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They realize that in the end, it is love—not '''[[ability]]'''—that identifies a true Christian.—John 13:35; 1 Corinthians 13:1-3. ''
Sun fahimci cewa a ƙarshe, ƙauna ce—ba '''[[iyawa]]''' ba—take bayyana Kirista na gaskiya.—Yohanna 13:35; 1 Korinthiyawa 13:1-3. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''JEHOVAH has given us the '''[[ability]]''' to put ourselves in the place of others. ''
JEHOBAH ya halicce mu da wata '''[[baiwa]]''', wato yadda za mu iya saka kanmu a cikin yanayin wasu. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If our territory has people who have limited reading '''[[ability]]''' or those who speak a language for which we have few or no publications, then we could also use Listen to God or Listen to God and Live Forever. ''
Idan mutanen da ke yankinmu ba su '''[[iya]]''' karatu sosai ba ko yarensu dabam ne kuma littattafai kaɗan ne ake da su a yaren ko kuma babu ma sam, za mu iya yin amfani da ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''It includes the '''[[ability]]''' to face things as they are—not the way you would like them to be. ''
Ya ƙunshi '''[[iya]]''' jimre wa kowane yanayi kamar yadda yake har sa’ad da yanayinka ya zama yadda ba ka so. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''18 Our '''[[ability]]''' to do good is hindered because of inherited sin. ''
18 Ajizancin '''[[da]]''' muka gada na hana mu nuna nagarta. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Intrigued by the gecko’s '''[[ability]]''', researchers say thatsynthetic materials made to imitate the gecko’s feet could be used as a powerful adhesive. ''
Domin tsaka ta ba su mamaki, masu bincike sun ce za a '''[[iya]]''' yin amfani da abubuwan da mutane suke ƙerawa da ke da ƙarfi kamar ƙafar tsaka a matsayin gam mai ƙarfi sosai. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''For according to their actual '''[[ability]]''', yes, I testify, beyond their actual '''[[ability]]''' this was, while they of their own accord kept begging us with much entreaty for the privilege of kindly giving and for a share in the ministry destined for the holy ones [in Judea].” ''
Gama ina shaida, '''[[gwargwadon]]''' ikonsu, har gaba da ikonsu, da yardan ransu suka bayar, da naciya mai-yawa suna roƙonmu a yarda masu wannan alheri su yi tarayya cikin hidima ga tsarkaka [da ke Yahudiya].” [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''17, 18. (a) Parents, how can you boost your children’s confidence in their '''[[ability]]''' to defend their faith? ''
17, 18. (a) Wace nawaya ce iyaye suke '''[[da]]''' ita? [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''17:9) In such a situation, he can act even sooner than human parents can because his “beaming eyes” have the '''[[ability]]''' to look deep inside us, to examine our inmost thoughts. ''
17:9) A irin wannan yanayi, zai ɗauki mataki da sauri fiye da iyaye na zahiri saboda “idanunsa” suna '''[[iya]]''' ganin zuciyarmu, kuma su bincika tunaninmu. [https://glosbe.com/en/ha/ability?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved Wed Mar 06 2019 10:18:31 GMT-0500 (EST) via [https://script.google.com/d/MmuOFBkQK9P5Em26p8AdEffof1oxjCliv/edit?mid=ACjPJvE8nKBvM94XBYvfpKC8GJ0mvPQY2-3fQyOMjxgGsFWrmVmGaVHkVKxECzWB1Nnm06qP8YDk6ewym4HgBreKQICXJG2q22cC3qlS3Zwh1bO_JeYy4rzN0W8YPUpTc_glNt0e9DdW8Q4&uiv=2] |