Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fito: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 5: Line 5:
# [[whistling]] <> busa [[usir]]; tsuke baki da huro iska da za ta ba da sauti {{syn|feɗuwa}}
# [[whistling]] <> busa [[usir]]; tsuke baki da huro iska da za ta ba da sauti {{syn|feɗuwa}}
# [[hissing]]
# [[hissing]]
# come out <> dubi [[fita]]. {{syn|fice}}
# come out, draw out <> dubi [[fita]]. {{syn|fice}}
#: ''Ya '''fito''' daga ɗakinsa <> He '''came out''' of his room.''
#: ''Ya '''fito''' daga ɗakinsa <> He '''came out''' of his room.''
#:''And he '''[[drew out]]''' his hand;'' <> Kuma ya '''[[fizge]]''' hannunsa, sai ga shi fari ga masu kallo. = [ 26:33 ] kuma '''ya [[fito]] da''' hannunsa <small>--[[Quran/26/33|Qur'an 26:33]]</small>


== Noun ==
== Noun ==

Revision as of 14:55, 3 April 2021

Other Spelling

Verb

  1. whistling <> busa usir; tsuke baki da huro iska da za ta ba da sauti
  2. hissing
  3. come out, draw out <> dubi fita.
    Ya fito daga ɗakinsa <> He came out of his room.
    And he drew out his hand; <> Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga masu kallo. = [ 26:33 ] kuma ya fito da hannunsa --Qur'an 26:33

Noun

Tilo
fito

Jam'i
babu (none)

m

  1. hayar da mutum a kogi ko gulbi.
  2. maho, musamman na tufa
  3. tsame kalwa daga ruwa don shanyawa.
  4. tuɓe mutum daga muƙaminsa <> impeach, remove some one from their position
  5. rina abu ya zama baƙi <> dying something black
  6. kwasar tuwo <> scooping up tuwo (porridge)
  7. tona asiri <> whistle-blowing, the exposing of something

Noun 2

Tilo
fito

Jam'i
babu (none)

f

  1. burkutu <> another name for alcohol