More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 6: | Line 6: | ||
# kwanciyar kado: [[tumbi]]. | # kwanciyar kado: [[tumbi]]. | ||
# kwanciyar kuyakuyai: mutane su kwanta a harhaɗe don samun ɗimin jikin junansu. | # kwanciyar kuyakuyai: mutane su kwanta a harhaɗe don samun ɗimin jikin junansu. | ||
# kwanciyar magiribi: kwanciya a makaifa. {{syn|kishingiɗa}} | # [[kwanciyar magiribi|'''kwanciya'''r magiribi]]: kwanciya a makaifa. {{syn|kishingiɗa}} |
Revision as of 22:36, 29 September 2019
f
- kasancewar mutum ko wani abu a kan gado ko ƙasa a makaifa ko rashe-rashe.
- kwana. <> sleeping, sleep-over.
- kwanciya da masoyi: wani irin kitso da mata ke yi. <> a type of women's hairstyle.
- Synonym: jaki
- kwanciyar zuciya, kwanciyar rai, kwanciyar hankali: samun natsuwar zuciya. <> gained peace, calmness.
- kwanciyar kado: tumbi.
- kwanciyar kuyakuyai: mutane su kwanta a harhaɗe don samun ɗimin jikin junansu.
- kwanciyar magiribi: kwanciya a makaifa.
- Synonym: kishingiɗa