|
|
Line 1: |
Line 1: |
| ## More and more, honesthearted people throughout the world are being confronted by some whose words and actions cause grief, heartache, and sadness.<>Ƙarin mutane masu zukatan kirki a dukan duniya suna zama cikin waɗanda kalamansu da ayyukansu suna sa mutane makoki da ciwon kai da kuma baƙin ciki.
| | |
| ## Is it a form of “fun” that involves excitement for perhaps a few hours but that can bring long-term heartache? <> “Moriya” ce da take motsawa na ’yan sa’o’i amma tana da ban ciwo mai daɗewa?
| |
| ## 17 Like any loving father, Jehovah wants you to enjoy life, to do good, and to avoid unnecessary heartache. <> 17 Kamar uba mai ƙauna, Jehobah yana son ka mori rayuwa, ka yi abubuwa masu kyau, kuma ka guje wa matsaloli.
| |
| ## (Job 42:16, 17) Similarly, any pain, suffering, or heartache we may endure during the end of this system of things will be wiped away and forgotten in God’s new world.<> (Ayuba 42:16, 17) Hakazalika, kowane irin azaba, wahala, ko baƙin ciki da muke jimrewa a wannan zamanin, za a kawar da shi za a kuma mance shi a sabuwar duniya ta Allah.
| |
| ## When you first learned that deliverance from the heartaches of this old system is near, how did you feel? <> Da farko da ka koyi cewa ceto daga wahalar wannan tsohon zamani ya yi kusa, yaya ka ji?
| |
| ## The surviving widow or widower is often left with a blend of heartache, loneliness, and maybe even some anger or guilt.<> Gwauruwar ko kuma gwauron yakan yi baƙin ciki ya kuma kaɗaita ko kuma ya yi fushi.
| |