Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:activate: Difference between revisions

Discussion page of activate
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:20811)
Sabash3k (talk | contribs)
Blanked the page
Tag: Blanking

Line 1: Line 1:

==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[activate]] [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]==
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[activate]]:
##''7 Note with what '''[[activity]]''' the Bible repeatedly associates a fine and good heart.''
7 Ka lura da irin '''[[ayyuka]]''' da Littafi Mai Tsarki yake haɗa da zuciya mai kyau. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''14 How can we increase our joy in theocratic '''[[activities]]'''?''
14 Ta yaya za mu ƙara yin farin ciki a '''[[ayyukan]]''' da muke yi a bautarmu '''[[ga]]''' Jehobah? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How does our Kingdom-preaching '''[[activity]]''' provide further evidence that we are living in the time of the end?''
Yaya '''[[ayyukanmu]]''' na wa’azin Mulki ya bada ƙarin tabbaci cewa muna rayuwa a lokacin ƙarshe? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Jehovah knows our '''[[activities]]''', our thoughts, and our words even before we speak them.''
Jehobah ya san '''[[ayyukanmu]]''', tunaninmu, da kalmominmu kafin ma mu furta su. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Jehovah does not deny us this pleasure, but realistically we know that such '''[[activities]]''' do not in themselves help us to store up any spiritual treasures in heaven.''
Jehobah bai hana mu yin nishaɗi ba, amma mun sani cewa irin waɗannan '''[[ayyukan]]''' ba sa taimaka mana mu ajiye wa kanmu dukiya na ruhaniya a sama. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The nation of Israel was not to allow caring for physical needs to crowd out attention given to spiritual '''[[activities]]'''.''
Al’ummar Isra’ila ba za ta yarda kula da abubuwa na jiki ya sha kan '''[[ayyuka]]''' na ruhaniya ba. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(1 John 5:19; Revelation 12:9) Satan '''[[actively]]''' promotes corruption.''
(1 Yohanna 5:19; Ru’ya ta Yohanna 12:9) Shaiɗan '''[[yana]]''' ɗaukaka lalata '''[[sosai]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Now there are over 37,000 '''[[active]]''' Witnesses in India, with over 108,000 attending the Memorial last year.''
A yau, akwai '''[[Shaidu]]''' sama da 37,000 a ƙasar Indiya kuma mutane fiye da 108,000 ne suka halarci taron Tuna da Mutuwar Yesu a shekarar da ta shige. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why is it important to keep busy in Kingdom '''[[activities]]'''?''
Me ya sa yake da muhimmanci mu ci gaba da '''[[yin hidimar Jehobah]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Lap dancing is defined as “an '''[[activity]]''' in which a usually seminude performer sits and gyrates on the lap of a customer.”''
A wannan rawar iskanci da ake yi '''[[a]]''' kan cinyar mutum, namiji ko ta macen da ta kusan yin tsirara tana zaunawa a cinyar kwastoma tana kaɗe jikinta. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“Anxieties of life” could choke our zeal and appreciation for theocratic '''[[activities]]'''.''
“Shagulgula na wannan rai” za su iya shaƙe himmarmu da godiya ga '''[[ayyuka]]''' na tsarin Allah. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''• Why are opposers unable to stop our witnessing '''[[activity]]'''?''
• Me ya sa ’yan hamayya ba su iya hana aikinmu '''[[na]]''' wa’azi ba? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What have some done to keep the mind '''[[active]]'''?''
Menene wasu suka yi don su ci gaba a '''[[ruhaniya]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What, for example, '''[[activated]]''' specific genes in your cells to set in motion the process of differentiation?''
Alal misali, menene ke sa wasu '''[[ƙwayoyin]]''' hali da ke cikin ƙwayar halitta suke rarrabuwa zuwa sashe dabam dabam na jiki? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''5 A Christian’s day-to-day '''[[activities]]''' are not part of his sacred service.''
5 '''[[Ayyuka]]''' na yau da kullum da Kirista yake yi ba sashen tsarkakkiyar bautarsa ga Allah ba ne. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How is love for God and neighbor demonstrated by our preaching and teaching '''[[activity]]'''?''
Ta yaya ne muke nuna ƙauna ga Allah da kuma maƙwabta ta wajen wa’azi da aikinmu '''[[na]]''' koyarwa? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They have intensified their '''[[activity]]''' in the field as never before and with thrilling results.''
Sun daɗa ƙwazo a '''[[aikinsu]]''' na wa’azi kuma sun sami sakamako masu kyau. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''True, untouched territories still exist, and it may be that in Jehovah’s due time, a large door leading to greater '''[[activity]]''' will open.''
A gaskiya, har yanzu akwai yankuna da ba a taɓa ba tukuna, wataƙila a ayanannen lokaci na Jehovah za a buɗe ƙofa mai faɗi da za ta kai ga '''[[hidima]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Would they be justified in questioning whether their '''[[activity]]''' is worth reporting?''
Shin ya kamata su raina ɗan '''[[sa’o’in]]''' da suke bayarwa? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(John 15:8) Yes, our preaching '''[[activity]]''' sanctifies Jehovah’s name before all mankind.''
(Yohanna 15:8) Hakika, aikinmu na wa’azi yana tsarkake sunan Jehovah a gaban dukan ’yan Adam. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Some of these individuals may have strayed from the flock and have stopped engaging in Christian '''[[activities]]'''.''
Wataƙila wasu ma sun daina halartar taro kuma sun daina bauta wa '''[[Jehobah]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What questions about our '''[[activity]]''' in the ministry can reasonably be considered?''
Waɗanne tambayoyi ne game da '''[[ayyukanmu]]''' a hidima ya kamata mu yi la’akari da su? [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Others point to their charitable '''[[activities]]''' or their endeavors in the fields of medicine and education.''
Wasu kuma sun ce '''[[ayyukan]]''' agaji da suke yi ko kuma '''[[abubuwan]]''' da suka cim ma a fannonin kiwon lafiya da ilimi daidai ne da yin wa’azin bishara. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Lead your family in spiritual '''[[activities]]''' and in family worship.''
Ka ja-goranci iyalinka a '''[[ayyukan]]''' ibada da kuma ibada ta iyali. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''13 Indeed, unity in goals and '''[[activities]]''' strengthens a marriage.''
13 Hakika, haɗin kai don cim ma makasudi da '''[[ayyuka]]''' yana ƙarfafa gamin aure. [https://glosbe.com/en/ha/activate?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved September 1, 2020, 11:42 pm via glosbe (pid: 20811)