Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

voa60/2020-10-02: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 16: Line 16:
<iframe width="100%" height="500" src="https://docs.google.com/document/d/e/2PACX-1vQemxsY7N6EqHiMENUSSsiOacR8tjcQ2mkE5lJmd5VL4WRiEH8n4PUDOVfrJg2HeZOVftWCsVRVT0sT/pub?embedded=true"></iframe>
<iframe width="100%" height="500" src="https://docs.google.com/document/d/e/2PACX-1vQemxsY7N6EqHiMENUSSsiOacR8tjcQ2mkE5lJmd5VL4WRiEH8n4PUDOVfrJg2HeZOVftWCsVRVT0sT/pub?embedded=true"></iframe>
</html>
</html>
#''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the international community Thursday to appeal for his release from prison.'' <br> [[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga ƙasashen duniya da su saka baki a sako shi daga gidan yari.<br><br>
#''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the [[international]] community Thursday to appeal for his release from prison.'' <br> [[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga [[ƙasashe]]<nowiki/>n [[duniya]] da su saka baki a sako shi daga gidan yari.<br><br>
#''Nigeria: Two high profile blasphemy convictions at an Islamic court in northern Nigeria have sparked a debate about the role of sharia law in the country after prompting a global outcry.'' <br> Hukuncin da kotun Musulunci ta yankewa wasu mutane game da ɓatanci ga addini a Najeriya, ya haifar da muhawar a game da shari'ar Musulunci a ƙasar.<br><br>

# Ivory Coast: President Alassane Ouattara announces a 21% increase in the price paid to farmers in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he prepares a bid for a third term in office in Oct. 31 polls. <br> Shugaban Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da ƙarin kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake biyan manoma yayin da yake shirin neman wa'adi na uku a zaɓan wannan watan.<br><br>