More actions
Created page with "One scholar says that scarlet “was a fast, or '''fixed''' colour. Wani manazarci ya ce mulufi “launi ne da ba ya '''wankewa'''. jw2019 Whil..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Wani manazarci ya ce mulufi “launi ne da ba ya '''wankewa'''. | Wani manazarci ya ce mulufi “launi ne da ba ya '''wankewa'''. | ||

While we keep our eyes firmly '''fixed''' on the Paradise ahead, let us share fully in the spiritual privileges that Jehovah is granting us now. | While we keep our eyes firmly '''fixed''' on the Paradise ahead, let us share fully in the spiritual privileges that Jehovah is granting us now. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Da muke '''kafa''' idanunmu sosai a kan Aljanna na nan gaba, bari mu shagala sosai cikin gata na ruhaniya da Jehovah yake ba mu a yanzu. | Da muke '''kafa''' idanunmu sosai a kan Aljanna na nan gaba, bari mu shagala sosai cikin gata na ruhaniya da Jehovah yake ba mu a yanzu. | ||

What can distract us from keeping our eyes '''fixed''' on Jehovah? | What can distract us from keeping our eyes '''fixed''' on Jehovah? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Mene ne zai iya janye hankalinmu daga '''zuba''' ido '''ga''' Jehobah? | Mene ne zai iya janye hankalinmu daga '''zuba''' ido '''ga''' Jehobah? | ||

Illustrations can breathe life into words, teaching lessons that become '''fixed''' in our memory. | Illustrations can breathe life into words, teaching lessons that become '''fixed''' in our memory. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Misalai sukan ƙara ma’ana ga kalmomi, suna koyar da darussa da zai '''yi''' wuya mu manta. | Misalai sukan ƙara ma’ana ga kalmomi, suna koyar da darussa da zai '''yi''' wuya mu manta. | ||

15:6) Yes, he '''fixed''' his mind on the things above in that he concentrated on God’s promises. | 15:6) Yes, he '''fixed''' his mind on the things above in that he concentrated on God’s promises. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
15:6) Hakika, ya mai da hankali '''ga''' abubuwan da ke sama, wato ya sa rai ga alkawuran Allah. | 15:6) Hakika, ya mai da hankali '''ga''' abubuwan da ke sama, wato ya sa rai ga alkawuran Allah. | ||

4:6) In so doing, we keep our eyes '''fixed''' on Jehovah. | 4:6) In so doing, we keep our eyes '''fixed''' on Jehovah. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
4:6) Idan muna yin hakan, za mu nuna cewa muna '''zuba''' idanunmu '''ga''' Jehobah. | 4:6) Idan muna yin hakan, za mu nuna cewa muna '''zuba''' idanunmu '''ga''' Jehobah. | ||

3:1) So in order to remain spiritually alert, we must keep our minds '''fixed''' on the right things. | 3:1) So in order to remain spiritually alert, we must keep our minds '''fixed''' on the right things. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
3:1) Saboda haka, don mu ci gaba da kasancewa da dangantaka mai kyau da Jehobah, yana da muhimmanci mu '''ƙallafa ranmu ga''' abubuwan da suka dace. | 3:1) Saboda haka, don mu ci gaba da kasancewa da dangantaka mai kyau da Jehobah, yana da muhimmanci mu '''ƙallafa ranmu ga''' abubuwan da suka dace. | ||

11:28, 30, 31) Imagine how each Israelite family must have '''fixed''' their eyes on their firstborn as “there began arising a great outcry” in one Egyptian household after another. | 11:28, 30, 31) Imagine how each Israelite family must have '''fixed''' their eyes on their firstborn as “there began arising a great outcry” in one Egyptian household after another. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
11:28, 30, 31) Ka yi tunanin yadda kowace iyalin '''Baisra’ila''' za ta riƙa kallon ɗansu na fari sa’ad da ake “kuka mai-zafi” a kowace iyalin Masarawa. | 11:28, 30, 31) Ka yi tunanin yadda kowace iyalin '''Baisra’ila''' za ta riƙa kallon ɗansu na fari sa’ad da ake “kuka mai-zafi” a kowace iyalin Masarawa. | ||

They are to keep their minds “'''fixed''' on the things above, not on the things on the earth.” —Col. | They are to keep their minds “'''fixed''' on the things above, not on the things on the earth.” —Col. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Da yake za su zama amarya a sama, an bukace su su ‘'''ƙalafa ransu ga''' abubuwan da ke bisa, ba wajen na ƙasa ba.’—Kol. | Da yake za su zama amarya a sama, an bukace su su ‘'''ƙalafa ransu ga''' abubuwan da ke bisa, ba wajen na ƙasa ba.’—Kol. | ||

To remain in God’s love, we need to keep our “minds '''fixed''' on the things above.” —Colossians 3:2. | To remain in God’s love, we need to keep our “minds '''fixed''' on the things above.” —Colossians 3:2. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Idan muna son mu tsare kanmu cikin ƙaunar Allah, muna bukatar mu “'''ƙalafa''' ran[mu] ga abubuwan da ke bisa.”—Kolossiyawa 3:2. | Idan muna son mu tsare kanmu cikin ƙaunar Allah, muna bukatar mu “'''ƙalafa''' ran[mu] ga abubuwan da ke bisa.”—Kolossiyawa 3:2. | ||

In contrast to tithing, which was a requirement with a clearly defined commitment, voluntary contributions and the gleaning arrangement did not require a '''fixed''' amount. | In contrast to tithing, which was a requirement with a clearly defined commitment, voluntary contributions and the gleaning arrangement did not require a '''fixed''' amount. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Dabam da zakka, da aka tsara ta ainihi, ba da kyauta ta yardan rai da kuma yin kala ba sa bukatar a ambata ainihin '''yawansu''' ba. | Dabam da zakka, da aka tsara ta ainihi, ba da kyauta ta yardan rai da kuma yin kala ba sa bukatar a ambata ainihin '''yawansu''' ba. | ||

What will help us to keep our minds '''fixed''' on spiritual things? | What will help us to keep our minds '''fixed''' on spiritual things? | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Menene zai taimake mu mu sa '''zuciyarmu''' a kan abubuwa na ruhaniya? | Menene zai taimake mu mu sa '''zuciyarmu''' a kan abubuwa na ruhaniya? | ||

All eyes were '''fixed''' on the tomb. | All eyes were '''fixed''' on the tomb. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Kowa ya '''zuba ido ga''' kabarin. | Kowa ya '''zuba ido ga''' kabarin. | ||

In the meantime, God’s servants must keep their hope '''fixed''' on what is everlasting. | In the meantime, God’s servants must keep their hope '''fixed''' on what is everlasting. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Kafin lokacin, wajibi ne bayin Allah su kasance da bege cewa lokaci yana zuwa da za mu rayu har abada. | Kafin lokacin, wajibi ne bayin Allah su kasance da bege cewa lokaci yana zuwa da za mu rayu har abada. | ||

11:13) No doubt, such prophets as Elijah, Jeremiah, and other faithful ones of pre-Christian times who boldly stood up for true worship were likewise helped to endure by keeping their eyes '''fixed''' on Jehovah’s promises. —Titus 1:2. | 11:13) No doubt, such prophets as Elijah, Jeremiah, and other faithful ones of pre-Christian times who boldly stood up for true worship were likewise helped to endure by keeping their eyes '''fixed''' on Jehovah’s promises. —Titus 1:2. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
11:13) Babu shakka, an taimaki annabawa kamar su Iliya, Irmiya, da wasu masu aminci kafin zamanin Kiristanci, waɗanda da ƙarfin zuciya suka yin tsayin daka don bauta ta gaskiya su jimre ta wajen dogara '''ga''' cikar alkawuran Jehobah.—Tit. 1:2. | 11:13) Babu shakka, an taimaki annabawa kamar su Iliya, Irmiya, da wasu masu aminci kafin zamanin Kiristanci, waɗanda da ƙarfin zuciya suka yin tsayin daka don bauta ta gaskiya su jimre ta wajen dogara '''ga''' cikar alkawuran Jehobah.—Tit. 1:2. | ||

In what ways can we keep our minds '''fixed''' on the things above? | In what ways can we keep our minds '''fixed''' on the things above? | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Ta yaya za mu '''ƙallafa''' ranmu '''ga''' abubuwan da ke sama? | Ta yaya za mu '''ƙallafa''' ranmu '''ga''' abubuwan da ke sama? | ||

And how can we make sure that our eyes remain '''fixed''' on him as we face life’s complex challenges? | And how can we make sure that our eyes remain '''fixed''' on him as we face life’s complex challenges? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Kuma ta yaya za mu iya tabbatar da cewa muna dogara gare shi don ya magance matsalolinmu? | Kuma ta yaya za mu iya tabbatar da cewa muna dogara gare shi don ya magance matsalolinmu? | ||

▪ “Keep Your Minds '''Fixed''' on the Things Above” | ▪ “Keep Your Minds '''Fixed''' on the Things Above” | ||
Line 105: | Line 105: | ||
▪ ‘Ku '''Ƙallafa Ranku ga Abubuwan''' da Ke Bisa’ | ▪ ‘Ku '''Ƙallafa Ranku ga Abubuwan''' da Ke Bisa’ | ||

We can flee from temptation by prayerfully keeping our eyes '''fixed''' on Jesus. | We can flee from temptation by prayerfully keeping our eyes '''fixed''' on Jesus. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Za mu iya guje wa jaraba ta wurin kira bisa '''ga''' Yesu. | Za mu iya guje wa jaraba ta wurin kira bisa '''ga''' Yesu. | ||

15 Moses allowed the actions of others to distract him from keeping his eyes '''fixed''' on Jehovah. | 15 Moses allowed the actions of others to distract him from keeping his eyes '''fixed''' on Jehovah. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
15 Musa ya ƙyale halayen wasu ya hana shi '''zuba''' ido '''ga''' Jehobah. | 15 Musa ya ƙyale halayen wasu ya hana shi '''zuba''' ido '''ga''' Jehobah. | ||

This study will help us to endure by encouraging us to keep our minds '''fixed''' on Jehovah God and his Kingdom. | This study will help us to endure by encouraging us to keep our minds '''fixed''' on Jehovah God and his Kingdom. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Wannan talifin zai taimaka mana mu jimre da kuma '''ƙallafa''' rai '''ga''' Jehobah Allah da kuma Mulkinsa. | Wannan talifin zai taimaka mana mu jimre da kuma '''ƙallafa''' rai '''ga''' Jehobah Allah da kuma Mulkinsa. | ||

“Keep Your Minds '''Fixed''' on the Things Above” | “Keep Your Minds '''Fixed''' on the Things Above” | ||
Line 129: | Line 129: | ||
‘Ku '''Ƙallafa Ranku ga Abubuwan''' da Ke Bisa’ | ‘Ku '''Ƙallafa Ranku ga Abubuwan''' da Ke Bisa’ | ||

Although the stars could be huge distances from one another, their relative positions remain '''fixed''' from earth’s perspective. | Although the stars could be huge distances from one another, their relative positions remain '''fixed''' from earth’s perspective. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Ko da yake nisan taurarin suna da yawa ainu da juna, ba sa '''kauce wa''' matsayinsu a duniya. | Ko da yake nisan taurarin suna da yawa ainu da juna, ba sa '''kauce wa''' matsayinsu a duniya. | ||

We bought it, '''fixed''' it up, and pulled it to our new territory. | We bought it, '''fixed''' it up, and pulled it to our new territory. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Muka saye ta, muka '''gyara''' ta, kuma muka kai ta sabon yankinmu. | Muka saye ta, muka '''gyara''' ta, kuma muka kai ta sabon yankinmu. | ||

(Jeremiah 9:17, 18; Matthew 9:23) Jesus’ gaze, however, became '''fixed''' on the grief-stricken mother, no doubt walking near the bier that carried the body of her son. | (Jeremiah 9:17, 18; Matthew 9:23) Jesus’ gaze, however, became '''fixed''' on the grief-stricken mother, no doubt walking near the bier that carried the body of her son. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
(Irmiya 9:17, 18; Matta 9:23) Sai Yesu ya '''kafa''' ido wa uwar da take baƙin ciki, babu shakka tana tafiya kusa da makara da aka ɗauki ɗanta a kai. | (Irmiya 9:17, 18; Matta 9:23) Sai Yesu ya '''kafa''' ido wa uwar da take baƙin ciki, babu shakka tana tafiya kusa da makara da aka ɗauki ɗanta a kai. | ||