More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
# https://gloss.dliflc.edu/LessonViewer.aspx?lessonId=34561&lessonName=hua_soc425&linkTypeId=0 | # https://gloss.dliflc.edu/LessonViewer.aspx?lessonId=34561&lessonName=hua_soc425&linkTypeId=0 | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" | ||
|'''Naƙasassu''' | |'''[[naƙasassu|Naƙasassu]]''' | ||
| | | | ||
|'''People with Disabilities''' | |'''[[people|People]] with [[disabilities|Disabilities]]''' | ||
|- | |- | ||
|'''Zainab Babaji:''' Gwamnatin jihar Nasarawa ta gina makarantun horar da naƙasassu sana’o’i da ba su ingantaccen ilimi don su tallafa wa rayuwarsu. Gwamnan jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya shaida mana cewa naƙasassu na da gagaruman gudumawa da za su bayar wajen ci-gaba ƙasa da al’umma in har suka samu ilimi mai inganci. | |'''Zainab Babaji:''' Gwamnatin jihar Nasarawa ta gina makarantun horar da naƙasassu sana’o’i da ba su ingantaccen ilimi don su tallafa wa rayuwarsu. Gwamnan jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya shaida mana cewa naƙasassu na da gagaruman gudumawa da za su bayar wajen ci-gaba ƙasa da al’umma in har suka samu ilimi mai inganci. |