More actions
Created page with "The psalmist sang: “When I said: ‘My foot will certainly move unsteadily,’ your own loving-kindness, O Jehovah, kept '''sustaining''' me. Mai zabura ya rera waƙa yana..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Mai zabura ya rera waƙa yana cewa: “Sa’anda na ce, Ƙafata tana talalabiya, jinƙansa ya '''tagaje''' ni, ya Ubangiji. | Mai zabura ya rera waƙa yana cewa: “Sa’anda na ce, Ƙafata tana talalabiya, jinƙansa ya '''tagaje''' ni, ya Ubangiji. | ||

It will not keep on '''sustaining''' itself indefinitely. | It will not keep on '''sustaining''' itself indefinitely. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Ba za ta ci gaba da '''kiyaye''' kanta har abada ba. | Ba za ta ci gaba da '''kiyaye''' kanta har abada ba. | ||

In moments of discouragement, we talk to each other about Bible truth and how Jehovah is '''sustaining''' us.” | In moments of discouragement, we talk to each other about Bible truth and how Jehovah is '''sustaining''' us.” | ||
Line 15: | Line 15: | ||
A lokacin sanyin gwiwa haka, mukan yi taɗi da juna a kan zancen gaskiyar Littafi Mai Tsarki da kuma yadda Jehovah yake '''kiyaye''' mu.” | A lokacin sanyin gwiwa haka, mukan yi taɗi da juna a kan zancen gaskiyar Littafi Mai Tsarki da kuma yadda Jehovah yake '''kiyaye''' mu.” | ||

(Psalm 94:18, 19) Regular Bible reading will help to fill your mind with consoling words and '''sustaining''' thoughts. | (Psalm 94:18, 19) Regular Bible reading will help to fill your mind with consoling words and '''sustaining''' thoughts. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
(Zabura 94:18, 19) Karanta Littafi Mai Tsarki a kai a kai zai cika zuciyarka da kalmomi na ta’aziyya da na '''ƙarfafa'''. | (Zabura 94:18, 19) Karanta Littafi Mai Tsarki a kai a kai zai cika zuciyarka da kalmomi na ta’aziyya da na '''ƙarfafa'''. | ||

<nowiki>*</nowiki> Every second this solar reactor consumes five million tons of nuclear fuel, showering the earth with life-'''sustaining''' energy. | <nowiki>*</nowiki> Every second this solar reactor consumes five million tons of nuclear fuel, showering the earth with life-'''sustaining''' energy. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
<nowiki>*</nowiki> Kowace daƙiƙa wannan ƙarfin rana yana cin tan miliyan biyar na ƙarfi irin na nukiliya, yana ba ma duniya zafi da '''ke kiyaye''' rayuka. | <nowiki>*</nowiki> Kowace daƙiƙa wannan ƙarfin rana yana cin tan miliyan biyar na ƙarfi irin na nukiliya, yana ba ma duniya zafi da '''ke kiyaye''' rayuka. | ||

By '''sustaining''' us through our trials, Jehovah dignifies us with the privilege of helping to prove Satan a liar.—Proverbs 27:11. | By '''sustaining''' us through our trials, Jehovah dignifies us with the privilege of helping to prove Satan a liar.—Proverbs 27:11. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Ta wurin ba mu '''ƙarfi''' mu '''jimre''' wa gwaji, Jehovah yana daraja mu da gatar tabbatar da Shaiɗan maƙaryaci ne.—Misalai 27:11. | Ta wurin ba mu '''ƙarfi''' mu '''jimre''' wa gwaji, Jehovah yana daraja mu da gatar tabbatar da Shaiɗan maƙaryaci ne.—Misalai 27:11. | ||

Rather, he stuck to the Source of life-'''sustaining''' “water” and took to heart everything Jehovah told him. | Rather, he stuck to the Source of life-'''sustaining''' “water” and took to heart everything Jehovah told him. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Maimakon haka, ya manne wa Mai Ba Da “ruwaye” da ke '''kiyaye''' rai kuma ya saurari dukan abin da Jehobah ya gaya masa. | Maimakon haka, ya manne wa Mai Ba Da “ruwaye” da ke '''kiyaye''' rai kuma ya saurari dukan abin da Jehobah ya gaya masa. | ||

Rather, he stuck to the Source of life-'''sustaining''' water, taking to heart what God told him. —3/15, page 14. | Rather, he stuck to the Source of life-'''sustaining''' water, taking to heart what God told him. —3/15, page 14. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Maimakon hakan, ya manne wa Mai Ba Da ruwaye da ke '''kiyaye''' rai, kuma ya saurari abin da Allah ya gaya masa.—3/15, shafi na 14. | Maimakon hakan, ya manne wa Mai Ba Da ruwaye da ke '''kiyaye''' rai, kuma ya saurari abin da Allah ya gaya masa.—3/15, shafi na 14. | ||

Yet, you know that the vital rain falls, watering the earth, '''sustaining''' plants, making life possible and pleasant. | Yet, you know that the vital rain falls, watering the earth, '''sustaining''' plants, making life possible and pleasant. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Amma, ka san cewa yana da muhimmanci a yi ruwan sama, ya jika duniya, ya '''rayar''' da itatuwa, yana sa rayuwa ta yiwu ta zama da daɗi. | Amma, ka san cewa yana da muhimmanci a yi ruwan sama, ya jika duniya, ya '''rayar''' da itatuwa, yana sa rayuwa ta yiwu ta zama da daɗi. | ||

A full program of Christian meetings was arranged in the Lingala language so that the arrivals would be supplied with life-'''sustaining''' spiritual food. | A full program of Christian meetings was arranged in the Lingala language so that the arrivals would be supplied with life-'''sustaining''' spiritual food. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
An shirya cikakken tsarin taro na Kirista a yaren Lingala don a ba masu isowa abinci na ruhaniya mai '''rayarwa'''. | An shirya cikakken tsarin taro na Kirista a yaren Lingala don a ba masu isowa abinci na ruhaniya mai '''rayarwa'''. | ||

(Psalm 18:35) In effect, Jehovah lowered himself in order to deal with this mere imperfect human, protecting and '''sustaining''' him day by day. | (Psalm 18:35) In effect, Jehovah lowered himself in order to deal with this mere imperfect human, protecting and '''sustaining''' him day by day. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
(Zabura 18:35) Watau, Jehovah yana sunkuyawa ne domin ya yi sha’ani da wannan mutum ajizi, yana kiyaye shi kuma ya '''raya''' shi rana rana. | (Zabura 18:35) Watau, Jehovah yana sunkuyawa ne domin ya yi sha’ani da wannan mutum ajizi, yana kiyaye shi kuma ya '''raya''' shi rana rana. | ||

(Isaiah 22:13, Septuagint) If the resurrection hope is to have '''sustaining''' power in our life as it did in Paul’s, we must avoid those having such an unhealthy spirit. | (Isaiah 22:13, Septuagint) If the resurrection hope is to have '''sustaining''' power in our life as it did in Paul’s, we must avoid those having such an unhealthy spirit. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
(Ishaya 22:13, Septuagint) Idan begen tashin matattu zai zama da ikon '''ƙarfafa''' a rayuwarmu kamar yadda ya yi a rayuwar Bulus, dole mu guje wa waɗanda ba su da halin kirki. | (Ishaya 22:13, Septuagint) Idan begen tashin matattu zai zama da ikon '''ƙarfafa''' a rayuwarmu kamar yadda ya yi a rayuwar Bulus, dole mu guje wa waɗanda ba su da halin kirki. | ||

We can indeed count on Jehovah’s '''sustaining''' power if we regularly, yes “from day to day,” pray to him and meditate on his lofty qualities and his promises. | We can indeed count on Jehovah’s '''sustaining''' power if we regularly, yes “from day to day,” pray to him and meditate on his lofty qualities and his promises. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Za mu tabbata game da ikon Jehovah ya '''kiyaye''' mu kullum, “kowace rana,” mu yi addu’a gare shi kuma mu yi bimbini game da halayensa da alkawuransa masu girma. | Za mu tabbata game da ikon Jehovah ya '''kiyaye''' mu kullum, “kowace rana,” mu yi addu’a gare shi kuma mu yi bimbini game da halayensa da alkawuransa masu girma. | ||

Even after centuries of ignorance and Christendom’s apostate teaching, God’s Word prevails, '''sustaining''' all who yearn to serve Jehovah. | Even after centuries of ignorance and Christendom’s apostate teaching, God’s Word prevails, '''sustaining''' all who yearn to serve Jehovah. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Bayan shekaru masu yawa na jahilci da kuma koyarwar ƙarya ta Kiristendom, Kalmar Allah ta yi nasara, kuma '''tana kiyaye''' dukan waɗanda suke son su bauta wa Jehobah. | Bayan shekaru masu yawa na jahilci da kuma koyarwar ƙarya ta Kiristendom, Kalmar Allah ta yi nasara, kuma '''tana kiyaye''' dukan waɗanda suke son su bauta wa Jehobah. | ||

Moreover, some products derived from one of the four primary components may be so similar to the function of the whole component and carry on such a life-'''sustaining''' role in the body that most Christians would find them objectionable. | Moreover, some products derived from one of the four primary components may be so similar to the function of the whole component and carry on such a life-'''sustaining''' role in the body that most Christians would find them objectionable. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Bugu da ƙari, wasu kayayyaki da ake samu daga cikin ainihin abubuwa huɗu da jini ya ƙunsa na iya zama daidai da ilahirin jini kuma yana iya ɗaukan matsayin '''kiyaye''' rai a cikin jiki wanda zai zama abin tuhuma ga yawancin Kirista. | Bugu da ƙari, wasu kayayyaki da ake samu daga cikin ainihin abubuwa huɗu da jini ya ƙunsa na iya zama daidai da ilahirin jini kuma yana iya ɗaukan matsayin '''kiyaye''' rai a cikin jiki wanda zai zama abin tuhuma ga yawancin Kirista. | ||

Moreover, they receive incorruption, being given bodies that are beyond decay and apparently are self-'''sustaining'''. | Moreover, they receive incorruption, being given bodies that are beyond decay and apparently are self-'''sustaining'''. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Bugu da ƙari, an ba su jiki marar ruɓa kuma yana '''kiyaye''' kansa. | Bugu da ƙari, an ba su jiki marar ruɓa kuma yana '''kiyaye''' kansa. | ||

(Luke 23:39-43) There they will drink from a life-'''sustaining''' “river of water of life” and will find healing from “the leaves of the trees” planted alongside it. | (Luke 23:39-43) There they will drink from a life-'''sustaining''' “river of water of life” and will find healing from “the leaves of the trees” planted alongside it. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
(Luka 23:39-43) A ciki za su sha daga “kogin ruwa na rai” mai ƙosad da rayuwa za su sami warkarwa daga “ganyayen itacen” da suke a bakinsa. | (Luka 23:39-43) A ciki za su sha daga “kogin ruwa na rai” mai ƙosad da rayuwa za su sami warkarwa daga “ganyayen itacen” da suke a bakinsa. | ||

Dew is life-'''sustaining'''. | Dew is life-'''sustaining'''. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Raɓa tana '''rayarwa'''. | Raɓa tana '''rayarwa'''. | ||

If the resurrection hope is to have '''sustaining''' power in our life, what must we avoid? | If the resurrection hope is to have '''sustaining''' power in our life, what must we avoid? | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Idan begen tashin matattu zai zama da ikon '''ƙarfafa''' a rayuwarmu, dole mu guje wa menene? | Idan begen tashin matattu zai zama da ikon '''ƙarfafa''' a rayuwarmu, dole mu guje wa menene? | ||

• What '''sustaining''' hope can we entertain regarding the dead? | • What '''sustaining''' hope can we entertain regarding the dead? | ||
Line 117: | Line 117: | ||
• Wane bege '''ne''' mai ƙarfafawa za mu iya riƙewa game da matattu? | • Wane bege '''ne''' mai ƙarfafawa za mu iya riƙewa game da matattu? | ||

(Leviticus 19:17) But this did not overwhelm him, for he loved God’s '''sustaining''' law. | (Leviticus 19:17) But this did not overwhelm him, for he loved God’s '''sustaining''' law. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
(Littafin Firistoci 19:17) Amma hakan bai sha kansa ba, domin yana ƙaunar dokar Allah da '''ke kāre''' shi. | (Littafin Firistoci 19:17) Amma hakan bai sha kansa ba, domin yana ƙaunar dokar Allah da '''ke kāre''' shi. | ||

7 Humans have a fundamental requirement for '''sustaining''' the body —the need for food. | 7 Humans have a fundamental requirement for '''sustaining''' the body —the need for food. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
7 Dukan mutane suna bukatar '''abinci''' don su ci gaba da rayuwa. | 7 Dukan mutane suna bukatar '''abinci''' don su ci gaba da rayuwa. | ||

Never before has there been a time in human history when the earth’s capacity for '''sustaining''' life has been threatened. | Never before has there been a time in human history when the earth’s capacity for '''sustaining''' life has been threatened. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Ba lokaci a tarihin ’yan Adam da iyawar duniya na '''kiyaye''' rayuwa ta razana. | Ba lokaci a tarihin ’yan Adam da iyawar duniya na '''kiyaye''' rayuwa ta razana. | ||