No edit summary |
|||
Line 15: | Line 15: | ||
# Kuma Mun ƙarfafa zukatansu, lokacin da suka miƙe tsaye, suka ce,‘Ubangijinmu ne Ubangijin sammai da ƙasa. Ba za mu taɓa kira wani ubangiji ba, sai Shi; (idan muka kira wani ba Shi ba), mun furta magana ta zautuwa. | # Kuma Mun ƙarfafa zukatansu, lokacin da suka miƙe tsaye, suka ce,‘Ubangijinmu ne Ubangijin sammai da ƙasa. Ba za mu taɓa kira wani ubangiji ba, sai Shi; (idan muka kira wani ba Shi ba), mun furta magana ta zautuwa. | ||
# ‘Waɗannan mutanenmu sun riƙi wasu abubuwan bautawa bayanSa. Me yasa basu kawo ƙwaƙkwaran dalili game da su ba?’ Kuma wanene mafi zalunci da yafi mai ƙirƙiro ƙarya game da Allah? | # ‘Waɗannan mutanenmu sun riƙi wasu abubuwan bautawa bayanSa. Me yasa basu kawo ƙwaƙkwaran dalili game da su ba?’ Kuma wanene mafi zalunci da yafi mai ƙirƙiro ƙarya game da Allah? | ||
# Kuma yayin da kuka ƙaurace musu, da abin da suke bauta wa maimakon Allah, ku fake cikin kogo; Ubangijinku zai shimfiɗa maku rahama taSa, kuma Zai agaza maku da sauƙi game da lamarinku. Kuma yayin da rana ta fito, za ka gan ta tana kauce wa kogonsu ta hannun dama, kuma idan ta fadi, za ka gan ta tana juya musu baya ta hannun hagu; su kuwa suna cikin fili mai fadi a cikinsa. Wannan yana daga Ayoyin Allah. Wanda Allah ya shiriya, shi ne shiryayye; wanda Ya bari bisa ɓata kuwa, ba za ka sama masa mai agaji, mai shiryarwa ba. | # Kuma yayin da kuka ƙaurace musu, da abin da suke bauta wa maimakon Allah, ku fake cikin kogo; Ubangijinku zai shimfiɗa maku rahama taSa, kuma Zai agaza maku da sauƙi game da lamarinku. | ||
# Kuma yayin da rana ta fito, za ka gan ta tana kauce wa kogonsu ta hannun dama, kuma idan ta fadi, za ka gan ta tana juya musu baya ta hannun hagu; su kuwa suna cikin fili mai fadi a cikinsa. Wannan yana daga Ayoyin Allah. Wanda Allah ya shiriya, shi ne shiryayye; wanda Ya bari bisa ɓata kuwa, ba za ka sama masa mai agaji, mai shiryarwa ba. | |||
# Za ka zaci a farke suke, alhali barci suke; Kuma za Mu sa su su juya dama kuma su juya hagu, karensu kuwa ya miƙe ƙafafuwansa na gaba kan dokin ƙofar. Idan ka hange su, sai ka juya musu baya a firgice, kuma sai ka cika da jin tsoronsu. | # Za ka zaci a farke suke, alhali barci suke; Kuma za Mu sa su su juya dama kuma su juya hagu, karensu kuwa ya miƙe ƙafafuwansa na gaba kan dokin ƙofar. Idan ka hange su, sai ka juya musu baya a firgice, kuma sai ka cika da jin tsoronsu. | ||
# Kuma sai Muka tashe su, don su | # Kuma sai Muka tashe su, don su |