More actions
Line 166: | Line 166: | ||
|On the [[authority]] of Aboo `Abd ir-Rahmaan `Abdullaah ibn Mas`ood (radiAllaahu anhu), who said: | |On the [[authority]] of Aboo `Abd ir-Rahmaan `Abdullaah ibn Mas`ood (radiAllaahu anhu), who said: | ||
|An [[ruwaito]] daga Abiy-abdurrahman, Abdullahi dan Masʼud Allah ya yarda da shi | |An [[ruwaito]] daga Abiy-abdurrahman, Abdullahi dan Masʼud Allah ya yarda da shi | ||
|- | |||
|2 | |||
|The Messenger of Allahصلى الله عليه وسلم and he is the [[truthful|Truthful]], the [[believed|Believed]], [[narrated]] to us: | |||
|yace: Manzon Allah صلى الله عليه وسلم ya bamu labari, kuma shi ne [[mai gaskiya]] abun [[gaskatawa]]: | |||
|- | |||
|3 | |||
|Verily the [[creation]] of each one of you is [[brought]] together in his motherʼs [[womb]] for [[forty]] days in the [[form]] of a nutfah (a [[drop]]), | |||
|Lallai ɗayanku ana [[tara]] [[halittar|halittarsa]] a cikin [[mahaifiyar|mahaifiyarsa]] kwanaki [[arbaʼin]] yana [[maniyyi]], | |||
|- | |||
|4 | |||
|then he [[becomes]] an ʻalaqah ([[clot]] of [[blood]]) for a like [[period]], | |||
|Saʼannan sai ya kasance [[jini]] [[misalin]] haka, | |||
|- | |||
|5 | |||
|then a mudghah ([[morsel]] of [[flesh]]) for a like period, | |||
|sannan sai ya kasance [[tsoka]] misalin haka, | |||
|- | |||
|6 | |||
|then there is sent to him the angel who blows his soul into him | |||
|Sannan sai a turo Malaʼika zuwa gare shi sai ya busa masa rai, | |||
|- | |||
|7 | |||
|who is commanded with four matters: | |||
|sai a umurce shi da kalmomi guda huɗu: | |||
|- | |||
|8 | |||
|to write down his [[rizq]] ([[sustenance]]), | |||
|a rubuta [[arzikin|arzikinsa]] | |||
|- | |||
|9 | |||
|his lifespan, | |||
|da [[ajalin|ajalinsa]], | |||
|- | |||
|10 | |||
|his actions, | |||
|da aikinsa, | |||
|- | |||
|11 | |||
|and whether he will be happy or unhappy (i.e. whether or not he will enter Paradise). | |||
|da kuma [[shaƙiyyi]] ne ko mai rabo ne, | |||
|- | |||
|12 | |||
|By the One, other than Whom there is no deity, | |||
|Na rantse da wanda babu wani abin bautawa idan ba shi ba, | |||
|- | |||
|13 | |||
|verily one of you performs the actions of the people of Paradise | |||
|Lallai ayanku zai aikata aiki irin na ʻyan aljanna | |||
|- | |||
|14 | |||
|until there is but an arms length between him and it, | |||
|har sai ya zama babu wani abu a tsakaninsa da tsakaninta sai ziraʼi, | |||
|- | |||
|15 | |||
|and that which has been written overtakes him, | |||
|sai littafi ya rigaye shi | |||
|- | |||
|16 | |||
|and so he acts with the actions of the people of the Hellfire and thus enters it; | |||
|sai yayi aiki irin na ʻyan wuta sai ya shige ta. | |||
|- | |- | ||
| | | |