Line 4: | Line 4: | ||
# [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar... | # [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar... | ||
#:''"Mutum ya zo, a [[tsakiyar]] [[rana]], ya zo ya [[datse]] maka [[hanya]], ya ce sai ka ba shi [[kuɗi]] dai. Ba wani [[jami'in tsaro]] ko [[soja]]. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin [[halin]] [[barazana]] yanzu."'' | #:''"Mutum ya zo, a [[tsakiyar]] [[rana]], ya zo ya [[datse]] maka [[hanya]], ya ce sai ka ba shi [[kuɗi]] dai. Ba wani [[jami'in tsaro]] ko [[soja]]. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin [[halin]] [[barazana]] yanzu."'' | ||
# Sannan za ku ji | # Sannan za ku ji [['yan Najeriya]] masu [[amfani]] da [[jirgin kasar]] - [[Kaduna]] zuwa [[Abuja]] - na nuna [[takaici]] da [[alhini|alhininsu]] kan [[harin]] da 'yan bindiga suka kai wa [[jirgin]] a ranar [[litinin]]. | ||
# [['yan ƙasar|' | # Za mu ji yadda [['yan ƙasar|'yan ƙasar]] [[Ghana]] ke ji bayan da [[gwamnati]] ta [[buɗe]] [[iyakokin]] [[kasar]] na [[tudu]] da kuma [[teku]]. | ||
# | # |