Line 30: | Line 30: | ||
# Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar. | # Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar. | ||
# Other world news (at the 6th minute)... Kwamishinar kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu cinkoson jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa laifuffukan yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta daina kai hare-haren ba da ɓata lokaci ba. Ta kuma janye sojojinta daga Ukraine ɗin. | # Other world news (at the 6th minute)... Kwamishinar kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu cinkoson jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa laifuffukan yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta daina kai hare-haren ba da ɓata lokaci ba. Ta kuma janye sojojinta daga Ukraine ɗin. | ||
#Firam ministan [[Israel]]<nowiki/>a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren | #Firam ministan [[Israel]]<nowiki/>a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren ta [[Category:Hausa Radio]] 'addanci, bayan mutane 5 sun hallaka a hari na uku a cikin mako guda. Maharin wani Bafalasɗini ne ɗan shekara asharin da shida (26) wanda a lokutan baya, ya yi zama a gidan yarin Israelar. An kashe wasu mutanen shidda a hare-haren da Larabawan Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi. | ||
# |