Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fatiha: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 70: Line 70:


Hadisin Abu Hurairah (RA) yace:  
Hadisin Abu Hurairah (RA) yace:  
  Na ji Manzon Allah SAW yana cewa: Allah Madaukakin Sarki yace: '''“NA RABA SALLAH TSAKANI NA DA BAWA NA GIDA BIYU, KUMA  BAWA NA YANA DA ABUN DA YA TAMBAYA.''' IDAN BAWA YA CE: ALHAMDULILLAH RABBIL ALAMIN. SAI ALLAH SWA YACE : '''1. BAWA NA YA GODE MUN.''' IDAN BAWA YA CE: ARRAHMANIR RAHIM. SAI ALLAH SWA YACE: '''2. BAWA NA YA YABE NI ko (Bawana ya yaba mini).''' Sai bawa ya ce: (Mai Mulkin ranar sakamako). Sai Allah ya ce: (Bawana ya kambama ni). Sai bawa ya ce: (Kai kadai muke bautawa, kuma gare ka kadai muke neman taimako). Sai Allah ya ce: (Wannan tsakanina da bawa na ne, kuma zan biya wa bawana buqatar da ya roqa)”. [https://www.facebook.com/ISupportSheikKabirGombe/posts/2595779784025385]
  Na ji Manzon Allah SAW yana cewa: Allah Madaukakin Sarki yace: '''“NA RABA SALLAH TSAKANI NA DA BAWA NA GIDA BIYU, KUMA  BAWA NA YANA DA ABUN DA YA TAMBAYA.'''  
 
# IDAN BAWA YA CE: ALHAMDULILLAH RABBIL ALAMIN. <br> SAI ALLAH SWA YACE : '''1. BAWA NA YA GODE MUN.'''  
# IDAN BAWA YA CE: ARRAHMANIR RAHIM. <br> SAI ALLAH SWA YACE: '''2. BAWA NA YA YABE NI ko (Bawana ya yaba mini).'''  
# Sai bawa ya ce: (Mai Mulkin ranar sakamako). <br> Sai Allah ya ce: (Bawana ya kambama ni).  
# Sai bawa ya ce: (Kai kadai muke bautawa, kuma gare ka kadai muke neman taimako). <br> Sai Allah ya ce: (Wannan tsakanina da bawa na ne, kuma zan biya wa bawana buqatar da ya roqa)”. [https://www.facebook.com/ISupportSheikKabirGombe/posts/2595779784025385]


Source: [https://www.facebook.com/muhammadmisaualbani/posts/hukuncin-karatun-fatiha-a-cikin-sallah-3-ba-aya-ba-ce-a-fatiha-saannan-kuma-ba-k/787690691364349/ Muhammad Albani Misau 16/2/2016].
Source: [https://www.facebook.com/muhammadmisaualbani/posts/hukuncin-karatun-fatiha-a-cikin-sallah-3-ba-aya-ba-ce-a-fatiha-saannan-kuma-ba-k/787690691364349/ Muhammad Albani Misau 16/2/2016].