Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:99 names of Allah: Difference between revisions

Category page
No edit summary
Line 94: Line 94:
# '''Ar Ra'uf (الرؤوف)''' The Compassionate, the All Pitying; Mai tausasawa. Allah Maɗaukaki shine yawan jinƙai me rangwame ga bayinsa. Me saurin fushi (high-tempered) a tsakaninsa da iyalinsa ko me saurin fushi a karkokin sana'o'insa ko me saurin fushi a kowane lokaci sai ya dinga karanta "YA ALLAHU YA RA'UFU" bayan sallar asuba kafin rana ta huɗo, Allah sai ya raba shi da saurin fushi.

# '''Malik al Mulk (مالك الملك)''' The Owner of All Sovereignty, The King of Absolute Sovereignty ; Mamallakin mulki. Allah Maɗaukaki shine wanda yake da tasarrufi Mudliki, cikin masarautarsa gaba daya a duniya da lahira. Shi ne yake naɗa wanda yaso kuma ya tuɓe wanda yaso daga mulki.

# '''Dhu al Jalal wa al Ikram (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka.
# '''[[99 names of Allah/Dhu al Jalal wa al Ikram|Dhu al Jalal wa al Ikram]] (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka.
# '''Al Muqsit (المقسط)''' The Equitable, the Requiter; Mai adalci. Allah Maɗaukaki shine wanda yake ɗ karwa wanda aka zalumta fansa, ya karɓar masa hakkinsa daga wajen azzalumi, sannan kuma yana taimakon wanda ake raunanawa akan wadanda suke raunana shi ɗin.

# '''Al Jaami' (الجامع)''' The Gatherer, the Unifier, the Uniter; Mai tara kowa. Allah Maɗaukaki shine wanda yake haɗa jiki da rai. Kuma shine wanda yake hada bayin Allah gabaki ɗaya a filin Alƙiyama. Shine wanda yake hada zukatan masoyansa guri daya a samesu da kaunar juna.