Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-06-02: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 1: Line 1:
[[Category:Hausa_Radio]]
[[Category:Hausa_Radio]] [[Category:Pars_Today_(Iran_Hausa_Radio)]] [[Category:VOA Hausa]]
[[Category:Pars_Today_(Iran_Hausa_Radio)]]
 
==Pars Hausa 2021-06-02 1900 GMT [https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-1.mp3][https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-2.mp3][https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-3.mp3]==

Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT
Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT
Line 10: Line 8:

==VOA Hausa Safe [https://www.voahausa.com/a/6579802.html]==
==VOA Hausa Safe [https://www.voahausa.com/a/6579802.html]==
# Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Surfilu Hashim Gumel
* Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Surfilu Hashim Gumel
Labaran Duniya <> World News
# Jiya Laraba, shugaban Amurka ya ce Amurka tana baiwa Ukraine wani kunshin tallafi na dalar Amurka miliyan dari bakwai ($700M) na karin manyan [[na'uroruka]] [[na zamani]] da (alk'usai?).
# Jiya Laraba, shugaban Amurka ya ce Amurka tana baiwa Ukraine wani kunshin tallafi na dalar Amurka miliyan dari bakwai ($700M) na karin manyan [[na'uroruka]] [[na zamani]] da (alk'usai?).
## Yesterday Wednesday, American president said that the US is giving Ukraine $700M in aid for tech and modern weapons.  
## Yesterday Wednesday, American president said that the US is giving Ukraine $700M in aid for tech and modern weapons.  
Line 18: Line 17:
# Haka kuma za a ji cewa Iran ta yi gargadi jiya Laraba cewa, za ta mayar da martani ga duk wani matakin da bai dace ba ga hukumar sa ido kan makaman nukiliya ta [[MDD]].
# Haka kuma za a ji cewa Iran ta yi gargadi jiya Laraba cewa, za ta mayar da martani ga duk wani matakin da bai dace ba ga hukumar sa ido kan makaman nukiliya ta [[MDD]].
## Iran Warns of Response to IAEA 'Unconstructive Actions' [https://www.voanews.com/a/iran-warns-of-response-to-iaea-unconstructive-actions/6599432.html]
## Iran Warns of Response to IAEA 'Unconstructive Actions' [https://www.voanews.com/a/iran-warns-of-response-to-iaea-unconstructive-actions/6599432.html]
Labaran Najeriya <> Nigerian News
# Wasu 'yan siyasa na cigaba da bayyana damuwa, kan yadda kudi ke tasiri wajen fitar da 'yan takara a cikin jam'iyyun siyasa na kasar.
#:''"Domin daga karshe, ciniki aka rinka yi. Wannan ya tayawa wannan kaza, wannan ya tayawa wannan kaza. Wadda shi ne babban hadarin. Ni na ji kunya. Ni, duk sanda dan kasa ta yi abin kunya, ni ma kunyar kama ni take. Ba wai iya kudin ba a yi dariya a yi komai, zai zama abin kunya ne..."''
# Muhawara ta barke sakamakon hukuncin da wata babbar kotu a Abuja ta yanke na karawa shugabannin kananan hukumomi na birnin tarayyar Abuja wa'adin shekara hudu a maimakon uku.
#:''"Abin da zan ce a nan shine: bai kamata a ce dokar zabe, ta sha karfin dokar kasa ba. Don haka, kuma bai kamata a ce dokan zabe za ta yi aiki akan wasu yanki daban ko wasu sassa daban... a ce za ta banbanta ta yi aiki akan... kananan hukumomi kuma ta banbanta da na babban birnin tarayya ba."''
# Kamar kowace ranar Alhamis, da shirin Domin Iyali da Alheri Grace Abdu ke gabatarwa.
==BBC Hausa Safe []==