Line 30: | Line 30: | ||
# Wasu 'yan majalisar wakilan jihar Zamfara a Najeriya, sun fice daga jam'iyyar APC tare da komawa tsohuwar jam'iyyar su. | # Wasu 'yan majalisar wakilan jihar Zamfara a Najeriya, sun fice daga jam'iyyar APC tare da komawa tsohuwar jam'iyyar su. | ||
#:''"Ra'ayin mutanen mu, wadanda muke wakilta, wadanda suka turo mu daga constituency daban-daban, guda 7, muka zanna da su, suka ce mana mu komo PDP don abinda ake yi a wannan gwamnatin, ba gaskiya bane."'' | #:''"Ra'ayin mutanen mu, wadanda muke wakilta, wadanda suka turo mu daga constituency daban-daban, guda 7, muka zanna da su, suka ce mana mu komo PDP don abinda ake yi a wannan gwamnatin, ba gaskiya bane."'' | ||
# | # ('Yan Akada?) na cigaba da ficewa daga jihar Legas, sakamakon karewar wa'adin haramta ayyukansu da gwamnatin jihar ta yi. | ||
#:''"Gaskiya... an takurawa mutane. An kori jama'a, an ba mu deadline. Duk wanda aka kama da mashin, da direban mashin da fasinja... kuma mashin d'in, bai sake ganinsa. Amma in kaga mashina yadda suke wucewa, abin sai Allah Sarki!"'' | |||
# Za mu je jamhuriyar Niger, inda manoma ke shirye-shiryen noman wannan lokaci. |