No edit summary |
No edit summary |

Line 1: | Line 1: | ||
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter: | Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter: | ||
# Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu.
Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave.

Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin [[ingantattun]] hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin [[mushafai]].
This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ. | # Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu.
Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave.

Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin [[ingantattun]] hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin [[mushafai]].
This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ. | ||
# Sanda aka saukar da ita: | # Sanda aka saukar da ita: Ibnu Aɗiyya ya kawo cewa, malaman Tafsiri sun haɗu a kan cewa wannan Sura ce Makkiyya. Abu Abdullahi Al-Ƙurɗubi ya [[goyi bayan|goyi bayansa]] a kan haka. Amma wasu malamai sun [[togace]] aya ta (1) zuwa ta (8) sun ce a Madina aka saukar da su. Wasu kuma suka togace aya ta (28). To amma ingantacciyar magana ita ce, wannan sura daga farkonta har ƙarshenta Makkiyya ce. | ||
# Jerin saukarta: Wannan sura ita ce ta sittin da takwas (68) a jerin saukar surorin Alƙur'ani. Ta sauka bayan suratul Gashiya kafin saukar suratus-Shura. | |||
# Adadin ayoyinta: A lissafin mutanen Makka da Madina ayoyinta ɗari da biyar ne (105). A lissafin mutanen Sham kuwa, ayoyinta ɗari da shida ne (106). Su kuma mutanen Basra a lissafinsu ɗari da goma sha ɗaya ne (111). Mutanen Kufa kuwa a wurinsu ayoyinta ɗari da goma ne daidai (110). Watau dai an samu saɓani wajen tantance farkon wasu ayoyin da ƙarshensu, wasu sai su lissafa aya biyu a matsayin ɗaya, wasu kuma su lissafa aya ɗaya a matsayin biyu. | |||
[[Category:Quran/18]] | [[Category:Quran/18]] | ||
[[Category:Malam Sani Umar]] | [[Category:Malam Sani Umar]] |
Revision as of 08:16, 3 June 2022
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter:
- Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu.
Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave.
Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin ingantattun hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin mushafai.
This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ. - Sanda aka saukar da ita: Ibnu Aɗiyya ya kawo cewa, malaman Tafsiri sun haɗu a kan cewa wannan Sura ce Makkiyya. Abu Abdullahi Al-Ƙurɗubi ya goyi bayansa a kan haka. Amma wasu malamai sun togace aya ta (1) zuwa ta (8) sun ce a Madina aka saukar da su. Wasu kuma suka togace aya ta (28). To amma ingantacciyar magana ita ce, wannan sura daga farkonta har ƙarshenta Makkiyya ce.
- Jerin saukarta: Wannan sura ita ce ta sittin da takwas (68) a jerin saukar surorin Alƙur'ani. Ta sauka bayan suratul Gashiya kafin saukar suratus-Shura.
- Adadin ayoyinta: A lissafin mutanen Makka da Madina ayoyinta ɗari da biyar ne (105). A lissafin mutanen Sham kuwa, ayoyinta ɗari da shida ne (106). Su kuma mutanen Basra a lissafinsu ɗari da goma sha ɗaya ne (111). Mutanen Kufa kuwa a wurinsu ayoyinta ɗari da goma ne daidai (110). Watau dai an samu saɓani wajen tantance farkon wasu ayoyin da ƙarshensu, wasu sai su lissafa aya biyu a matsayin ɗaya, wasu kuma su lissafa aya ɗaya a matsayin biyu.