Line 30: | Line 30: | ||
# (3:57 - 4:33) Labarin murabus din ma'aikaciyar Facebook tun shekaru 14 da suka wuce, COO Sheryl Sandberg. Daya daga cikin manyan masu karfin fada a ji a duniya shafukan zumunta, Sheryl Sandberg, ta ajiye aikinta bayan shafe shekaru 14 tana rike da babban mukami a kamfanin Meta da Facebook ke cikinsa. A lokacin da ta fara aiki da kamfanin dai yana da [[kudaden shiga]] ([[revenue]]) na daruruwan miliyan daloli. Amma a yanzu kuma Meta na da sama da biliyan $4. Sheryl dai za ta cigaba da kasancewa cikin manyan shugabannin Facebook, wadanda za su kula da zamanantarwa da cigaban kamfanin. A baya dai ta fuskanci matsin lamba, lokacin da Facebook din ke fuskantar tuhuma kan batun kare bayanan sirri. <> Wednesday Meta COO Sheryl Sandberg posted on Facebook that after 14 years with the company, she will step down from her role but remain on Meta's board. She says she wants to focus on philanthropic work. And while she denied they played a part in her decision, Sandberg will avoid having to deal with declining ad revenues or and FTC antitrust lawsuit. --English blurb by [https://email.mg2.substack.com/c/eJxVUdtqxCAQ_Zr41sVbYvLgQ6Hsb4iX2V1pokFHyv59TbaFFkT0MHMuM94i3HN56j1XJMdl8LmDTvBVV0CEQlqFYmLQbJwXqhQJWgY2jzOJ1dwKwGbjqrE0IHtza_QWY05HwyxGKil5aOecFcGxSSwOYKbSzU6pJQjmJWMWXrq2hQjJg85pfZrdxkB83jZIeJCRVT8Q9zqI94Ff-6nNVbT-89KL-t Tom Merrit] | # (3:57 - 4:33) Labarin murabus din ma'aikaciyar Facebook tun shekaru 14 da suka wuce, COO Sheryl Sandberg. Daya daga cikin manyan masu karfin fada a ji a duniya shafukan zumunta, Sheryl Sandberg, ta ajiye aikinta bayan shafe shekaru 14 tana rike da babban mukami a kamfanin Meta da Facebook ke cikinsa. A lokacin da ta fara aiki da kamfanin dai yana da [[kudaden shiga]] ([[revenue]]) na daruruwan miliyan daloli. Amma a yanzu kuma Meta na da sama da biliyan $4. Sheryl dai za ta cigaba da kasancewa cikin manyan shugabannin Facebook, wadanda za su kula da zamanantarwa da cigaban kamfanin. A baya dai ta fuskanci matsin lamba, lokacin da Facebook din ke fuskantar tuhuma kan batun kare bayanan sirri. <> Wednesday Meta COO Sheryl Sandberg posted on Facebook that after 14 years with the company, she will step down from her role but remain on Meta's board. She says she wants to focus on philanthropic work. And while she denied they played a part in her decision, Sandberg will avoid having to deal with declining ad revenues or and FTC antitrust lawsuit. --English blurb by [https://email.mg2.substack.com/c/eJxVUdtqxCAQ_Zr41sVbYvLgQ6Hsb4iX2V1pokFHyv59TbaFFkT0MHMuM94i3HN56j1XJMdl8LmDTvBVV0CEQlqFYmLQbJwXqhQJWgY2jzOJ1dwKwGbjqrE0IHtza_QWY05HwyxGKil5aOecFcGxSSwOYKbSzU6pJQjmJWMWXrq2hQjJg85pfZrdxkB83jZIeJCRVT8Q9zqI94Ff-6nNVbT-89KL-t Tom Merrit] | ||
==Pars Hausa 2021-06-02 1900 GMT [https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-1.mp3][http://aod.parstoday.com/archive/mp3/]== | ==Pars Hausa 2021-06-02 1900 GMT [https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-1.mp3][http://aod.parstoday.com/archive/mp3/]== | ||
Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT | Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT. Possible news or headlines from http://aod.parstoday.com/archive/mp3/20220601/ | ||
#Headlines. | #Headlines. | ||
#🇹🇳 Powerful Tunisian UGTT trade union calling for a national strike on 16 June to demand increase in wages. The union said all staff in the 159 state institutions and public companies will join the strike, a statement revealed. | #🇹🇳 Powerful Tunisian UGTT trade union calling for a national strike on 16 June to demand increase in wages. The union said all staff in the 159 state institutions and public companies will join the strike, a statement revealed. | ||
#🇮🇷 Iranian President Ebrahim Raisi in a phone convo with his Senegalese counterpart Macky Sall on Tue (31 May) said Africa is one of the main priorities of Iranian foreign policy. President Raisi also congratulated President Sall on the African National Day. | #🇮🇷 Iranian President Ebrahim Raisi in a phone convo with his Senegalese counterpart Macky Sall on Tue (31 May) said Africa is one of the main priorities of Iranian foreign policy. President Raisi also congratulated President Sall on the African National Day. | ||
#🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank. | #🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank. Palestinian Health Ministry identified the woman as 31-year-old Ghufran Hamed Warasneh, adding she had been shot in the chest. The Israeli military said the slain woman was armed with a knife. | ||
#Iranian chief nuclear negotiator Ali Bagheri Kani in a tweet on Tue May 31st, announced that he had arrived in Norway for serious and constructive talks, including among others, removing sanctions imposed on Iran by the US and developing bilateral ties. Babban mai tattaunawan kasar Iran a Vienna ya isa birnin Oslo na kasar Norway (headline timestamp 7:28, full story at 7:55). Ali Bagheri Kani, babban mai tattaunawa kan yarjejeniyar JCPOA na shirin nuclear kasar Iran a Vienna, ya isa birnin Oslo na kasar Norway a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP a takaice), ya nak'alto Bagheri Kani, yana fad'ar haka a shafinsa na Twitter. Ya kuma kara da cwa ya zo kasar Norway ne, don tattaunawa da gwamnatin kasar kan batutuwa da dama wadanda suka hada da dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma wasu al'amura na kasa-da-kasa. Banda haka, batun dagewa kasar Iran takunkuman da Amurka ta dora mata na daga cikin abubuwan da zai tattauna da jami'an gwamnatin kasar ta Norway. Tattaunawa dangane da dagewa kasar Iran takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta d'ora mata, wanda aka bude a cikin watan Disemban da ya gabata, ya tsaya cik saboda wasu manya-manayan al'amura da kowane bangare ya cije akansu. Gwamnatin kasar Amurka dai ta bukaci kasar Iran ta amince da wasu bukatun ta idan tana so a d'age mata takunkuman da suka shafi yarjejeniyar JCPOA ta shekara 2015. | |||
==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]== | ==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]== |