Line 5: | Line 5: | ||
# https://www.bbc.com/hausa/topics/cqywjkd9467t | # https://www.bbc.com/hausa/topics/cqywjkd9467t | ||
=='' | ==''Platinum Jubilee: Queen's life in pictures [https://www.bbc.com/news/in-pictures-60279300]'' <> Cikin hotuna: Sarauniyar Ingila ta yi shekara 70 a kan mulki [https://www.bbc.com/hausa/labarai-60285925]== | ||
#''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

==''Platinum Jubilee: Queen's life in pictures [https://www.bbc.com/news/in-pictures-60279300]'' <> Cikin hotuna: Sarauniyar Ingila ta yi shekara 70 a kan mulki [https://www.bbc.com/hausa/labarai-60285925]== | |||
#''The Queen's Platinum Jubilee celebrations have begun, with Elizabeth II becoming the first British monarch to reign for 70 years. To mark the event we present an image from the archives of PA Media from every year of her life.''
Sarauniya Izabel ta Ingila ta cika shekara 70 a kan karagar mulki, kuma hakan ya sa ta zamo ta farko da ta yi wannan daɗewar a cikin jerin sarakunan da suka yi mulki a ƙasar. Domin bikin wannan rana ce muka zaɓo wasu hotuna a ma'ajaiyar PA Media na rayuwarta tun daga haihuwa. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Elizabeth was born on 21 April 1926 in London, the first child of Albert, Duke of York, and his wife, formerly Lady Elizabeth Bowes-Lyon.''
An haifi sarauniya ranar 21 ga watan Afrilun 1926 a London, kuma ita ce ƴa ta farko ga Albert, Duke na York, da matarsa da aka fi sani da Lady Elizabeth Bowes-Lyon. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The future Queen was soon introduced to her subjects, who came to see her on the balcony of Buckingham Palace. She is seen here with her parents alongside King George V and Queen Mary.''
An gabatar da jaririya Elizabeth ga al'ummar ƙasar, wadda ake sa ran za ta zama sarauniya wata rana. A tare da ita iyayenta ne da kuma Sarki George V da kuma Queen Mary. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''On 20 November 1947 she married her third cousin, Prince Philip of Greece, at Westminster Abbey.''
A ranar 20 ga watan Nuwamban 1947 ne aka ɗaura aurenta da wani ɗan uwanta na nesa Yarima Philip na Girka, a Westminster Abbey. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Their first child, Charles, was born in 1948.''
A shekarar 1948 ne ta haifi danta na fari Charles. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''In 1950 Charles's sister Anne was born.''
A shekarar 1950 aka yi wa Charles ƙanwa mai suna Anne. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''In February 1952, while in Kenya, Elizabeth heard of the death of the King. She returned to London as the new Queen.''
A watan Fabrairun 1952 ne mahaifinta ya rasu a lokacin ta je Kenya wata ziyara ita da mijinta. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Her Coronation in June 1953 was televised and millions gathered around TV sets, many of them for the first time.''
A watan Yunin 1953 aka naɗa ta sarautar Birtaniya. inda miliyoyin mutane suka kalli bikin naɗin a talabijin. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Prince Andrew was the first child to be born to a reigning monarch for 103 years.''
Yarima Andrew ne ɗan da ta fara haifa bayan hawanta mulki kuma shi ne ɗan da aka haifa a karagar sarauta cikin shekara 103. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Riding side-saddle, the Queen returns to Buckingham Palace after attending the Trooping the Colour ceremony on Horse Guards Parade. She began riding in a carriage at her annual birthday parade in 1987.''
A nan Sarauniya ce ke komawa Fadar Buckingham bayan halartar wani biki na sukuwar sarakai. Duk shekara tana halartar bikin tuna ranar haihuwarta inda ake yin fareti, sai a shekarar 1955 ne kawai ba ta yi ba saboda wani yajin aiki, sai kuma a shekarar 2020 ma annobar cutar korona ta hana yin bikin. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''At home and abroad, the Queen has had to maintain political neutrality, but she was making her own mark on the role of monarch.''
At home and abroad, the Queen has had to maintain political neutrality, but she was making her own mark on the role of monarch. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The Queen at a garden party at the Royal Hospital, Chelsea, to mark the 50th anniversary of women in active service.''
Sarauniya a wajen wata liyafa a Asibitin Masarauta da ke Chelsea, don yin bikin hsekara 50 da shigar mata al'amuran ayyukan gwamnati. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Another royal portrait at Frogmore House in Windsor.''
Sarauniya da mijinta da ƴaƴanta sun cakare a wannan hoton. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Queen Elizabeth II formally invests her son Prince Charles with the Coronet of the Prince of Wales during a ceremony at Caernarfon Castle. He took on the title when he was nine, but the Queen wanted the ceremony to wait until he fully understood its significance.''
Sarauniya Elizabeth II ta naɗa ɗantaYarima Charles a matsayin Yariman Wales a yayin wani biki a Fadar Caernarfon. Tun yana shekara tara aka ambaci nadin nasa amma sai da ya ƙara girma sannan aka yi masa naɗin. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The Queen in her study at Balmoral in the year of her silver wedding anniversary. Even when she is away from London, in residence at Balmoral or Sandringham, the Queen receives official papers nearly every day and her working day begins at her desk.''
Sarauniya kenan a wani ɗakin karatu a Balmoral a shekarar da ta cika 25 da aurenta. Ba ta Landan a lokacin. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Elizabeth celebrates her 48th birthday at Windsor Castle.''
Elizabeth celebrates ta yi bikin cikarta shekara 48 a Fadar Windsor Castle. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''On her 50th birthday, she was photographed with her husband and their youngest son Prince Edward, 12, in the grounds of Windsor Castle.''
Nan kuma a lokacin da ta cika shekara 50 ne da haihuwa suka yi hoto ita da mijinta da karamin ɗanta Yarima Edward mai shekara 12 a Fadar Windsor. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The Queen marked 25 years on the throne with a busy tour - visiting 36 UK counties over 10 weeks, and travelling 56,000 miles around the world.''
Sarauniya ta yi bikin cika shekara 25 a karagar mulki inda ta yi wani rangadi a Birtaniya - ta kuma ziyarci gundumomi 36 Tcikin mako 10. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''In 1979 she visited Oman, and is seen here during a walkabout in Muscat.''
A shekarar 1979 ta ziyarci ƙasar Oman, kuma an gan ta tana zagaye a birnin Muscat. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Elizabeth inspecting the Guard of Honour at Jomo Kenyatta International Airport in Kenya. The Queen has visited all 53 Commonwealth nations except two recent joiners, Cameroon and Rwanda.''
Sarauniya Elizabeth tana amsa gaisuwar ban girma da aka shirya mata a babban filin jirgin sama na Jomo Kenyatta a Kenya. Sarauniyar ta ziyarci dukkan ƙasashen rainon Ingila 53 ban da Kamaru da Rwanda. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''A formal picture of the Queen Mother, Queen Elizabeth II, Prince William, Prince Harry and the Prince and Princess of Wales after the christening ceremony of Prince Harry. The Queen has eight grandchildren and 12 great-grandchildren.''
Ga sarauniya da mahaifiyarta da Yarima Charles da jikokinta biyu a lokacin raɗin sunan Yarima Harry. Sarauniya na da jikoki takwas da tattaɓa-kunni 12. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Following the death of Diana, Princess of Wales, in a car accident, the Royal Family grieved in private. However, the public reaction to Diana's death led to accusations the Queen was unresponsive and out of touch with the public mood. The swell of anger had shocked the Queen and she admitted there were "lessons to be drawn from her life" and the reaction to her death''
A wannan shekara ce masarautar Ingila ta shiga ruɗanin mutuwar Gimbiya Diana. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Queen Elizabeth II and the Queen Mother leaving church by horse-drawn carriage on the Sandringham Estate, Norfolk. The Queen was close to her mother and they shared a passion for everything equestrian and enjoyed talking about the turf.''
Sarauniya Elizabeth II da mahaifiyarta a keken dawaki a rukunin gidaje na Sandringham da ke Norfolk. Sarauniuya ta shaku da mahaifiyarta kuma suna da ra'ayoyi iri ɗaya. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''In the Regency Room at Buckingham Palace in London looking at some of the cards sent to her for her 80th birthday.''
Tana duba wasu katunan taya murna da aka aike mata a lokacin da ta cika shekara 80 a duniya. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''On stage outside Buckingham Palace with Charles, Camilla and a host of pop stars at the Diamond Jubilee concert.''
Nan kuma a wajen bikin cikarta shekara 60 ne da hawa karagar mulki. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''At 17:30 on 9 September 2015, Elizabeth had reigned for 23,226 days, 16 hours and approximately 30 minutes - surpassing the reign of her great-great-grandmother Queen Victoria. She spent the day in Scotland with Prince Philip, thanking well-wishers at home and overseas for their "touching messages of kindness".''
A wannan shekara ta 2015 da misalin ƙarfe 5.30 na yammacin ranar 9 ga Satumba Sarauniya Elizabeth ta cika kwana 23,226 da awa 16 da minti 30 a mulki days - inda ta wuce kakarta Sarauniya Victoria. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The Queen celebrated her 90th birthday.''
Sarauniya ta cika shekara 90 a duniya. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The Queen sat alone at the funeral of Prince Philip to set an example for the public while Covid-19 restrictions limited the numbers of people at funerals.''
Sarauniya na zaune ita kaɗai a wajen jana'izar mijinta Yarima Philip don nuna misali ga mutane na kiyaye dokokin annobar cutar na hana cakuduwar a wajen jana'izar. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Viewing a display of memorabilia from her Golden and Platinum Jubilees.''
Tana duba kundin da ka tsara na tunawa da rayuwarta a lokacin bikin cikarta shekara 70 a mulki. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

#''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

==''Africa's week in pictures: 4-10 February 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-60331022]'' <> Murmushi da wushirya da rini a wasu zababbun hotunan Afirka na mako: 4-10 February 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-60347708]== | ==''Africa's week in pictures: 4-10 February 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-60331022]'' <> Murmushi da wushirya da rini a wasu zababbun hotunan Afirka na mako: 4-10 February 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-60347708]== |