Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-08-August Iran Hausa Radio: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 17: Line 17:
# Headlines
# Headlines
# Top Iranian and Russian negotiators in Vienna for the talks on the revival of the 2015 nuclear deal, held separate meetings with EU rep Enrique Mora on Sun (7 Aug) as the fresh talks entered day 4. [Hausa-1 Timestamp: 13.28-14.45]

#:''An shiga ta 4 a tattaunawar da ake yi a Vienna na farfado da yarjejeniyar nukiliyar Iran.  
#:''An shiga ta 4 a tattaunawar da ake yi a Vienna na farfado da yarjejeniyar nukiliyar Iran. Manyan jami'an kasar Iran da Rasha sun yi wata ganawa tsakaninsu da jami'an k'ungiyar tarayyar Turai domin kammala yarjejeniyar da aka cimma kan shirin nukiliyar Iran na zaman lafiya a daidai lokacin da ake rana ta 4 ta komowa teburin tattaunawa.''
# Lebanese resistance group Hezbollah Secretary-General Sayyed Hassan Nasrallah has said successful defensive operations by the Palestinian resistance during the recent Israeli offensive in the Gaza Strip left the Israeli regime with no other choice but to accept truce. [Hausa-1 Timestamp: 9.19-10.31]

#:''Ƙungiyar Hezbollah ta ce ruwan rokokin 'yan gugurmaya ne suka tilastawa Israel amincewa da dakatar da buɗe wuta. Babban sekatarin k'ungiyar Hezbollah Sayyed Hassan Nasrallah, yana da cewa: Yanzu, komai ya bayyana a fili ga Israel, abokiyar gaba, a jiya Lahadi. Tana san dakatar da bud'e wuta ne kawai don baza ta iya cigaba da jurewa makaman roka da ake harba mata ba daga Gaza.''