Created page with "== Hadith 8 <> Hadisi na 8 == <nowiki><small> --Hadith 8 of 40</small></nowiki> {| class..." |
No edit summary |
||
Line 10: | Line 10: | ||
On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): | On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): | ||
The Messenger of Allah (ﷺ) said, | The Messenger of Allah (ﷺ) said, | ||
| | | | ||
An [[ruwaito]] daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): | An [[ruwaito]] daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): | ||
|- | |||
An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. | |2 | ||
|"I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, | |||
|An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, | |||
|- | |||
|3 | |||
|and until they establish the salah and pay the zakat. [https://sunnah.com/nawawi40:8] | |||
|su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; | |||
|- | |||
|4 | |||
|And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] | |||
|idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. | |||
|} | |} |
Revision as of 11:28, 22 August 2022
Hadith 8 <> Hadisi na 8
<small> --[[40 Hadiths/8|Hadith 8]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_8_.3C.3E_Hadisi_na_8|40]]</small>
# | Hadith 8 | Hadisi na takwas |
---|---|---|
1 |
On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): The Messenger of Allah (ﷺ) said, |
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): |
2 | "I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, | An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, |
3 | and until they establish the salah and pay the zakat. [1] | su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; |
4 | And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] | idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. |