More actions
Line 492: | Line 492: | ||
Wanda ya yi imani da Allah da ranar qarshe to ya girmama baqonsa. Bukhariy [Lamba:6018], da Muslim [lamba:48]suka ruwaito | Wanda ya yi imani da Allah da ranar qarshe to ya girmama baqonsa. Bukhariy [Lamba:6018], da Muslim [lamba:48]suka ruwaito | ||

== [[40 Hadiths/16|Hadith 16 <> Hadisi na 16]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/16|Hadith 16]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_16_.3C.3E_Hadisi_na_16|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 16 | |||
! Hadisi na [[goma sha shida]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him): | |||
A man said to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), “Counsel me,” so he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Do not become angry.” The man repeated [his request for counsel] several times, and [each time] he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Do not become angry.” [Al-Bukhari] | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:16] | |||

An ruwaito daga Abu hurairata R.A (yace): | |||
Wani mutum yazo yace da Annabi ﷺَََ : Kayi min wasiyya sai yace: Kada ka yi fushi, sai yayi ta maimaita buqatarsa, sai (Annabi) yace, kada ka yi fushi. Bukhariy [lamba:6116] ya ruwaito shi. | |||

== [[40 Hadiths/17|Hadith 17 <> Hadisi na 17]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/17|Hadith 17]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_17_.3C.3E_Hadisi_na_17|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 17 | |||
! Hadisi na [[goma sha bakwai]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu Ya’la Shaddad bin Aws (may Allah be pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said: | |||
Verily Allah has prescribed ihsan (proficiency, perfection) in all things. So if you kill then kill well; and if you slaughter, then slaughter well. Let each one of you sharpen his blade and let him spare suffering to the animal he slaughters.” [Muslim] | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:17] | |||

An ruwaito daga Abu Ya’alah Shaddadu ɗan Ausi Allah ya yarda da shi daga Annabi ﷺَََ yace: | |||
Allah ta’alah ya rubuta kyautatawa ga kowanne irin abu; Idan za ku yi kisa ku kyautatawa kisan, Idan za ku yi yanka ku kyautata yankan, kowanne ɗayanku ya wasa wuqarsa,

ya hutar da abin yankansa | |||
Muslim [lamba:1955] ya ruwaito shi. | |||

== [[40 Hadiths/18|Hadith 18 <> Hadisi na 18]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/18|Hadith 18]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_18_.3C.3E_Hadisi_na_18|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 18 | |||
! Hadisi na [[goma sha takwas]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu Dharr Jundub ibn Junadah, and Abu Abdur-Rahman Muadh bin Jabal (may Allah be pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said: | |||
Have taqwa (fear) of Allah wherever you may be, and follow up a bad deed with a good deed which will wipe it out, and behave well towards the people. It was related by at-Tirmidhi, who said it was a hasan (good) hadeeth, and in some copies it is stated to be a hasan saheeh hadeeth. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:18] | |||

An ruwaito daga Abu Zarri; wato Jundubu ɗan Junadata, da Abu Abdurrahman; wato Mu’azu ɗan Jabal Allah ya yarda da su, (yace): Manzon Allah ﷺَََ yace: | |||
Ka ji tsoron Allah, a duk inda kake, kuma ka biyo da kyakkyawan aiki bayan mummmuna; sai ya shafe shi, kuma ka ɗabi’anci mutane da kyakkywar ɗabi’a. | |||
Tirmizi [Lamba:1987] ya ruwaito shi. Yace: hadisi ne mai kyau (hasan). | |||
A wani bugun kuma: mai kyau ingantacce (hasanun sahihun). | |||

== [[40 Hadiths/19|Hadith 19 <> Hadisi na 19]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/19|Hadith 19]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_19_.3C.3E_Hadisi_na_19|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 19 | |||
! Hadisi na [[goma sha tara]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said: | |||
One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) [riding on the same mount] and he said, “O young man, I shall teach you some words [of advice]: Be mindful of Allah and Allah will protect you. Be mindful of Allah and you will find Him in front of you. If you ask, then ask Allah [alone]; and if you seek help, then seek help from Allah [alone]. And know that if the nation were to gather together to benefit you with anything, they would not benefit you except with what Allah had already prescribed for you. And if they were to gather together to harm you with anything, they would not harm you except with what Allah had already prescribed against you. The pens have been lifted and the pages have dried.” It was related by at-Tirmidhi, who said it was a good and sound hadeeth. Another narration, other than that of Tirmidhi, reads: Be mindful of Allah, and you will find Him in front of you. Recognize and acknowledge Allah in times of ease and prosperity, and He will remember you in times of adversity. And know that what has passed you by [and you have failed to attain] was not going to befall you, and what has befallen you was not going to pass you by. And know that victory comes with patience, relief with affliction, and hardship with ease. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:19] | |||

An ruwaito daga Abdullahi ɗan Abas Allah ya yarda da su yace: Na kasance a bayan Manzon allah ﷺَََ wata rana,

فَقَالَ: يَا غُلَامُ! إنِّي أُعَلِّمُكَ كَلِمَاتٍ: احْفَظِ اللَّهَ يَحْفَظْكَ،

sai yace da ni, Ya kai

yaro! Zan sanar da kai wasu kalmomi: Ka kiyaye Allah sai ya kiya ye ka,

احْفَظِ اللَّهَ تَجِدْهُ تُجَاهَكَ، إذَا سَأَلْتَ فَاسْأَلْ اللَّهَ، وَإِذَا اسْتَعَنْتَ فَاسْتَعِنْ بِاَللَّهِ،

ka kiyaye Allah za ka same shi a gaba gare ka, idan zaka roqa to ka roqi Allah, idan zaka nemi taimako ka nemi taimakon Allah.

وَاعْلَمْ أَنَّ الْأُمَّةَ لَوِ اجْتَمَعَتْ عَلَى أَنْ يَنْفَعُوكَ بِشَيْءٍ لَمْ يَنْفَعُوكَ إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ لَكَ،

Ka sani daa al’umma za su taru don su amfane ka da wani abu, ba za su iya amfanar da kai komai ba , sai dai abinda Allah ya rubuta maka.

وَإِنِ اجْتَمَعُوا عَلَى أَنْ يَضُرُّوكَ بِشَيْءٍ لَمْ يَضُرُّوكَ إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ عَلَيْكَ؛

Idan kuma daa al’umma za su taru don su cuce ka da wani abu ba za su cuce ka da komai ba, sai da abinda Allah ya rubuta agareka.

رُفِعَتُ الْأَقْلَامُ، وَجَفَّتِ الصُّحُفُ.

An ɗauke alkaluma, takardun kuma sun bushe

رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ [رقم:2516] وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ.

Tirmiziy [lamba:2516] ya ruwaito shi, yace hadisi ne

mai kyau ingantacce.

وَفِي رِوَايَةِ غَيْرِ التِّرْمِذِيِّ: احْفَظِ اللَّهَ تَجِدْهُ أَمَامَكَ،

A wata riwayar kuma wacce ba ta (Imam) tirmiziy ba, Ka kiyaye dokar Allah, zaka samu Ubangiji a gabanka,

تَعَرَّفْ إِلَى اللَّهِ فِي الرَّخَاءِ يَعْرِفْكَ فِي الشِّدَّةِ،

ka nemi sanin Allah a lokacin da ka ke cikin yalwa zai san da kai a lokacin da kake cikin

tsanani.

وَاعْلَمْ أَنَّ مَا أَخْطَأَكَ لَمْ يَكُنْ لِيُصِيبَكَ، وَمَا أَصَابَكَ لَمْ يَكُنْ لِيُخْطِئَكَ،

Ka sani duk abinda ya kuskure

maka to bai kasance zai same ka ba, Duk kuma abinda ya same ka bai kasance zai kuskure maka ba.

وَاعْلَمْ أَنَّ النَّصْرَ مَعَ الصَّبْرِ، وَأَنْ الْفَرَجَ مَعَ الْكَرْبِ، وَأَنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا.

Ka sani lallai cin nasara yana tare da haquri, yayewar musiba kuma tana tare da baqin ciki, kuma lallai a tare da

tsanani akwai sauki. | |||