Created page with " == Hadith 22 <> Hadisi na 22 == <nowiki><small> --Hadith 22 of 40</small></nowiki>..." |
No edit summary |
||
Line 15: | Line 15: | ||
| | | | ||
An ruwaito daga abu Abdullahi Jabir ɗan Abdullahi Al’ansari Allah ya yarda da su yace wani mutum ya tambayi Annabi ﷺََ yace: Ba ni labari idanna sallaci salloli na wajibi, na’azumci watan Ramadan, na hahalatta halal, na haramta haram. Ban qara komai a kan haka ba, zan shiga Aljanna? sai Annabi ﷺََ yace: Eh! (Za ka shiga aljanna). Muslim ne yaruwaito shi [lamba:15]. | An ruwaito daga abu Abdullahi Jabir ɗan Abdullahi Al’ansari Allah ya yarda da su yace wani mutum ya tambayi Annabi ﷺََ yace: Ba ni labari idanna sallaci salloli na wajibi, na’azumci watan Ramadan, na hahalatta halal, na haramta haram. Ban qara komai a kan haka ba, zan shiga Aljanna? sai Annabi ﷺََ yace: Eh! (Za ka shiga aljanna). Muslim ne yaruwaito shi [lamba:15]. | ||
|- | |||
Ma’anan: (Na haramta haram shine: Na ni sance shi. Ma’anan: Na halatta halal shine: Na yi aiki da shi inaqudurta halaccinsa). | |2 | ||
| | |||
|Ma’anan: (Na haramta haram shine: Na ni sance shi. Ma’anan: Na halatta halal shine: Na yi aiki da shi inaqudurta halaccinsa). | |||
|} | |} |