Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:40 Hadiths: Difference between revisions

Category page
Line 729: Line 729:


Tsarki rabin imani ne, faɗin Alhamdulillahi tana cika mizani, faɗin subhanallahi da Alhamdulillahi suna cika abinda ke tsakanin sammai da qassai sallah haskece, sadaka hujjane, hakuri haskene. qur’ani hujjane agareka ko akanka, Dukkan mutane suna jijjifi da safe, daga cikinsu akwai mai zuwa sayar dakansa ko dai ya ‘yantar dakansa ko kuma ya halakar dakansa. Muslim ya ruwaitoshi [Lamba:223].
Tsarki rabin imani ne, faɗin Alhamdulillahi tana cika mizani, faɗin subhanallahi da Alhamdulillahi suna cika abinda ke tsakanin sammai da qassai sallah haskece, sadaka hujjane, hakuri haskene. qur’ani hujjane agareka ko akanka, Dukkan mutane suna jijjifi da safe, daga cikinsu akwai mai zuwa sayar dakansa ko dai ya ‘yantar dakansa ko kuma ya halakar dakansa. Muslim ya ruwaitoshi [Lamba:223].
|}
== [[40 Hadiths/24|Hadith 24 <> Hadisi na 24]] ==
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/24|Hadith 24]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_24_.3C.3E_Hadisi_na_24|40]]</small></nowiki>
{| class="wikitable sortable mw-collapsible"
!#
! Hadith 24
! Hadisi na [[ashirin da hudu]]
|-
|1
|
On the authority of Abu Dharr al-Ghifaree (may Allah be pleased with him) from the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) from his Lord, that He said:
O My servants! I have forbidden dhulm (oppression) for Myself, and I have made it forbidden amongst you, so do not oppress one another. O My servants, all of you are astray except those whom I have guided, so seek guidance from Me and I shall guide you. O My servants, all of you are hungry except those whom I have fed, so seek food from Me and I shall feed you. O My servants, all of you are naked except those whom I have clothed, so seek clothing from Me and I shall clothe you. O My servants, you commit sins by day and by night, and I forgive all sins, so seek forgiveness from Me and I shall forgive you. O My servants, you will not attain harming Me so as to harm Me, and you will not attain benefiting Me so as to benefit Me. O My servants, if the first of you and the last of you, and the humans of you and the jinn of you, were all as pious as the most pious heart of any individual amongst you, then this would not increase My Kingdom an iota. O My servants, if the first of you and the last of you, and the humans of you and the jinn of you, were all as wicked as the most wicked heart of any individual amongst you, then this would not decrease My Kingdom an iota. O My servants, if the first of you and the last of you, and the humans of you and the jinn of you, were all to stand together in one place and ask of Me, and I were to give everyone what he requested, then that would not decrease what I Possess, except what is decreased of the ocean when a needle is dipped into it. O My servants, it is but your deeds that I account for you, and then recompense you for. So he who finds good, let him praise Allah, and he who finds other than that, let him blame no one but himself. [Muslim]
[https://sunnah.com/nawawi40:24]
|
An ruwaito daga Abu zarrin Al’gifariy Allah ya yarda da shi daga Annabi ﷺََ cikin abinda Annabi yake ruwaitowa daga Ubangijinsa; lallai Allah mabuwayi da ɗaukaka yace:
Ya ku bayina! Lallai naharamta wa kaina zalunci, kuma na sanya zalunci yazama abin haramtawa atsakaninku kada kuyi zalunci, Ya ku bayina! dukkanin ku ɓatattu ne, sai wanda nashiryar da shi; ku nemi shiryarwata; in shiryar da ku. Ya ku bayina! dukkaninku mayunwata ne sai wanda naciyar da shi, sai ku nemiciyarwata in ciyar da ku. Ya ku bayina! kowanenku tsirara ya ke babu tufafi sai wanda na suturta shi, sai kunemi suturata in suturtar daku. Ya ku bayina ! lallai kuna yin laifi dare da rana, ni kuma inagafarta zunubai gabaɗaya; sai ku nemi gafarata; in yimuku gafara. Ya ku bayina! Lallai ku ba ku isa ku cutar da ni baballantana ku cutar da ni, Kuma ba ku isa ku amfanarda ni ba, ballantana ku amfanar da ni Ya ku bayina! da ace nafarkonku da na qarshenku,da mutanenku da aljanunku, ku kasance a bisa zuciyar wani mutum ɗaya cikin mafitaqawar Allah daga cikink, to da hakan ba zai qara komai a cikin mulkina ba. Ya ku bayina ! da ace nafarkonku da na qarshenku, da mutanenku da aljanuku kukasance a bisa zuciyar mafi fajirci muntun guda daga cikinku to hakan ba zai rage komai daga da mulkinaba. Ya ku bayina! da ace nafarkonku da na qarshenku, da mutanenku da aljanunku zasu tsaya a wuri ɗaya, sai kowanne ya roqe ni, sai in ba kowanne ɗaya abindaya roqa; to ba zai rage komai daga cikin abinda yake wurina ba sai kamar gwargwadon abinda allura tarage idan aka tsoma ta acikin ruwan teku. Ya ku bayina! Lallai waɗannan ayyukan ku ne nake qididdige su a gare ku,  sa’annan sai in cika muku sakamakonsu; duk wanda yasamu alheri to ya gode wa Allah, Wanda kuma ya samu wanin haka kar ya zargi kowa sai kansa.
|}
|}