More actions
Line 995: | Line 995: | ||
Tirmiziy [lamba:2616] ya ce hadisi ne mai kyau ingantacce | Tirmiziy [lamba:2616] ya ce hadisi ne mai kyau ingantacce | ||

== [[40 Hadiths/30|Hadith 30 <> Hadisi na 30]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/30|Hadith 30]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_30_.3C.3E_Hadisi_na_30|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 30 | |||
! Hadisin [[talatin]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu Tha’labah al-Kushanee — Jurthoom bin Nashir (may Allah be pleased with him) — that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said: | |||
# Verily Allah ta’ala has laid down religious obligations (fara’id), | |||
# so do not neglect them; | |||
# and He has set limits, | |||
# so do not overstep them; | |||
# and He has forbidden some things, | |||
# so do not violate them; | |||
# and He has remained silent about some things out of compassion for you, | |||
# not forgetfulness — | |||
# so do not seek after them. | |||
A hasan hadeeth narrated by ad-Daraqutnee and others. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:30] | |||

An ruwaito daga Abu Sa’alabata; wato: Jursumu ɗan Nashir Allah ya yarda da shi. ya karɓo daga manzon Allah ﷺََ yace: | |||
# Lallai Allah Ta’alah ya farlanta farillai, | |||
# kada ku tozarta su, | |||
# ya kuma sanya iyakoki | |||
# kar ku qetare su, | |||
# ya haramta wasu abubuwa, | |||
# kada ku keta alfarmominsu, | |||
# ya yi shiru game da wasu abubuwa don jin qai a gare ku, | |||
# ba don mantuwa ba, | |||
# kar ku bincikesu. | |||
Hadisi ne hasan, Daraquɗuniy [4/184]، da waninsa suka ruwaito shi. | |||

== [[40 Hadiths/31|Hadith 31 <> Hadisi na 31]] == | |||
<nowiki> --[[40 Hadiths/31|Hadith 31]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_31_.3C.3E_Hadisi_na_31|40]]</nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||

! Hadith 31 | |||
! Hadisin [[talatin da daya]] | |||

|1 | |||

On the authority of Abu al-’Abbas Sahl bin Sa’ad as-Sa’idee (may Allah be pleased with him) who said: | |||
A man came to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) and said, “O Messenger of Allah, direct me to an act which, if I do it, [will cause] Allah to love me and the people to love me.” So he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Renounce the world and Allah will love you, and renounce what the people possess and the people will love you.” A hasan hadeeth related by Ibn Majah and others with good chains of authorities. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:31] | |||

An ruwaito daga Abu Abbas; Sahlu ɗan Sa’ad Assa’idiy Allah ya yarda da shi yace: Wani mutum yazo wajen Annabi ﷺََ yace:

يَا رَسُولَ اللّٰهِ! دُلَّنِي عَلَى عَمَلٍ إذَا عَمِلْتُهُ أَحَبَّنِي اللَّهُ وَأَحَبَّنِي النَّاسُ؛

Ya Manzon Allah! Nunamin aikin da idan na aikatashi, Allah zai qaunace ni, mutane suma za su qaunaceni;

فَقَالَ: أَزْهَدْ فِي الدُّنْيَا يُحِبُّك اللَّهُ، وَازْهَدْ فِيمَا عِنْدَ النَّاسِ يُحِبُّك النَّاسُ.

Sai ya ce: Ka yi zuhudu cikin lamarin duniya, sai Allah ya qaunace ka, kuma

kanisanci abin hunnun mutane, sai mutane su qaunace ka.

حديث حسن، رَوَاهُ ابْنُ مَاجَهْ [رقم:4102]، وَغَيْرُهُ بِأَسَانِيدَ حَسَنَةٍ.

Hadisi ne hasan, Ibnu-Majahne

ya ruwaito shi [lamba:4102] dawaninsa ta hanyoyi masukyau. | |||