Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/Operation Al Aqsa Flood: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 80: Line 80:
|
|
# [[for instance]]: [[alal misali]]
# [[for instance]]: [[alal misali]]
|-
|10
|However, the recent Al Aqsa Flood attack jolted international media out of their stupor and once again positioned the Palestinian issue at the forefront of both regional and international discourse.
|Amma harin na 7 ga watan Oktoba na kwanan nan, ya farkar da kafofin watsa labarai na duniya daga barcinsu, sannan ya sake maido da batun Falasdinawa gaba-gaba a tattaunawar yankin da ta ma duniya bakiɗaya.
|
|-
|11
|'''Increasing solidarity with Palestinians'''
|'''Ƙaruwar goyon bayan Falasdinawa'''
|
|-
|12
|Israel’s response to the Al Aqsa Flood attack has involved extensive, indiscriminate destruction, with concerns being increasingly raised around the world that it is committing ethnic cleansing and genocide.
|Martanin da Isra'ila ta mayar a kan harin na 7 ga watan Oktoba, ya ƙunshi mummunan ta'adi kuma mara iyaka, inda ake ci gaba da nuna damuwa a faɗin duniya, game da cewa, tana aikata kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi ne.
|
|-
|13
|
|
|
|}
|}
==Other Parallel TRT Articles==
==Other Parallel TRT Articles==