Line 96: | Line 96: | ||
=== 7 === | === 7 === | ||
|Duk da dimbin ilimi da mulki da Allah ya ba shi, ya shiga lunguna-lunguna na duniya da karfin ikonsa, amma Surar dai ta zo da misalai na wasu abubuwa kishiyoyin juna. Ta yi bayanin alhairi, ta kuma yi bayanin sharri; ta yi bayanin imani, kuma ta yi bayanin kafirci; ta yi bayanin adalci, ta kuma yi bayanin zalunci; | |Duk da [[dimbin]] ilimi da mulki da Allah ya ba shi, ya shiga [[lunguna-lunguna]] na duniya da karfin ikonsa, amma Surar dai ta zo da [[misalai]] na wasu abubuwa [[kishiyoyin]] juna. Ta yi bayanin [[alhairi]], ta kuma yi bayanin [[sharri]]; ta yi bayanin imani, kuma ta yi bayanin [[kafirci]]; ta yi bayanin [[adalci]], ta kuma yi bayanin [[zalunci]]; | ||
|Despite the wealth of knowledge and power that God has given him, he has entered the corners of the world with his power, but the Surah comes with examples of some things that are opposite to each other. | |Despite the [[wealth]] of knowledge and power that God has given him, he has [[entered]] the [[corners]] of the world with his power, but the Surah comes with examples of some things that are [[opposite]] to each other. It has [[explained]] the good and the bad; it [[explains]] faith and [[disbelief]]; it explains [[justice]] and [[injustice]]; | ||
|- | |- | ||
| | | | ||
=== 8 === | === 8 === | ||
|haka kuma ta yi bayanin waɗanda suka yi imani, Allah kuma ya kara musu shiriya, da kuma waɗanda suka kafirce wa Allah. Wannan duka don ta dora mutum a kan tarbiyyar da za ta sanya shi ya ci jarrabawar da Allah ya shirya masa. | |haka kuma ta yi bayanin waɗanda suka yi imani, Allah kuma ya kara musu shiriya, da kuma waɗanda suka kafirce wa Allah. Wannan duka don ta [[dora]] mutum a kan [[tarbiyyar]] da za ta sanya shi ya ci [[jarrabawar]] da Allah ya shirya masa. | ||
|It also explained those who believed, and God guided them, and those who disbelieved in God. All this is to put a person on the | |It also explained those who believed, and God guided them, and those who disbelieved in God. All this is to put a person on the [[disciplined]] path that will make him pass the test that God has prepared for him. | ||
|} | |} | ||
[[Category:Quran/18]] | [[Category:Quran/18]] | ||
[[Category:Malam Sani Umar]] | [[Category:Malam Sani Umar]] |