No edit summary |
|||
Line 15: | Line 15: | ||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 102-109 == | == Tarjama Da Tafsirin ayoyin 102-109 == | ||
# Ya ku | # Ya ku waɗanda suka yi imani, ku yi taƙawa ga Allah haƙiƙanin taƙawa, kuma lalle kada ku mutu face kuna Musulmi. --Quran/3/102 | ||
# Kuma ku yi riƙo da igiyar Allah gaba ɗaya, kada kuma ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah da Ya yi muku yayin da kuka zamo abokan gaban juna sai Ya hada tsakanin zukatanku, sai kuka zamo 'yan'uwan juna a sakamakon ni'imarsa, a da kuma kun kasance a kan gabar ramin wuta sai Ya tserar da ku daga gare ta. Kamar haka ne Allah Yake bayyana muku ayoyinsa don ko kwa shiriya. --Quran/3/103 | |||
# A cikinku lalle a sami wata al'umma wadanda suke kira zuwa ga alheri, kuma suke umarni da kyakkyawa, kuma suke yin hani daga mummuna. Wadannan su ne masu rabauta. --Quran/3/104 | |||
# Kuma kada ku kasance kamar wadanda suka rarrabu, kuma suka sassaba bayan hujjoji sun zo musu. Wadannan kuwa suna da azaba mai girma. --Quran/3/105 | |||
# Ranar da wadansu fuskoki za su yi fari, wadansu fuskokin kuma za su yi baki. Amma wadanda fuskokinsu suka yi baki, (ca a ce da su): "Shin ku ne kuka kafirce bayan imaninku? To ku dandani azaba, saboda kafircin da kuka kasance kuna yi." --Quran/3/106 | |||
# Amma wadanda fuskokinsu suka yi fari kuwa, to suna cikin rahamar Allah, suna masu dawwama a cikinta. --Quran/3/107 | |||
# Wadannan ayoyin Allah ne muke karanta maka su da gaskiya. Kuma Allah ba Ya nufin zalunci ga talikai. --Quran/3/108 | |||
# Kuma duk abin da yake cikin sammai da kasa na Allah ne. Kuma zuwa ga Allah ne ake mayar da duk al'amura. --Quran/3/109 | |||
A wadannan ayoyi, Allah SWT yana umartar bayinsa muminai | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |