No edit summary |
No edit summary |
||
Line 40: | Line 40: | ||
Sannan Allah ya umarci bayinsa da cewa, lalle a sami wata kungiya daga cikinsu, wadanda za su dauki nauyin yin umarni da kyakkyawan aiki da hana mummuna a cikin al'umma; wannan shi ne maganin rabuwar kai a tsakaninsu. Domin duk al'ummar da take rayuwa kara-zube, kowa yana yin abin da ya ga dama, babu mai tsawata masa yayin da ya yi ba daidai ba, to wannan al'umma za ta rasa haduwar kai a tsakanin 'ya'yanta, domin soye-soyen zukatan mutane mabambanta ne. Allah ya bayyana cewa, wadanda suka siffantu da sifar nan ta umarni da kyakkyawan abu, da hana mummuna, su ne masu samun babban rabo a duniya da lahira. | Sannan Allah ya umarci bayinsa da cewa, lalle a sami wata kungiya daga cikinsu, wadanda za su dauki nauyin yin umarni da kyakkyawan aiki da hana mummuna a cikin al'umma; wannan shi ne maganin rabuwar kai a tsakaninsu. Domin duk al'ummar da take rayuwa kara-zube, kowa yana yin abin da ya ga dama, babu mai tsawata masa yayin da ya yi ba daidai ba, to wannan al'umma za ta rasa haduwar kai a tsakanin 'ya'yanta, domin soye-soyen zukatan mutane mabambanta ne. Allah ya bayyana cewa, wadanda suka siffantu da sifar nan ta umarni da kyakkyawan abu, da hana mummuna, su ne masu samun babban rabo a duniya da lahira. | ||
An karbo daga | An karbo daga Huzaifa dan Alyaman ya ce, Annabi SAW ya ce: "Na rantse da wanda rai na yake hannunsa, Wallahi, ko dai ku yi umarni da kyakkyawan aiki, ku hana mummuna, ko kuma ba da dadewa ba Allah ya aiko muku da wata ukuba daga gare shi, ku yi ta addu'a ya ki amsa muku!" [Ahmad #23349 da Tirmizi #2169]. | ||
Hudhaifah bin Al-Yaman narrated that the Prophet (s.a.w) said: "By the One in Whose Hand is my soul! Either you command good and forbid evil, or Allah will soon send upon you a punishment from Him, then you will call upon Him, but He will not respond to you." <nowiki>https://sunnah.com/tirmidhi:2169</nowiki> | |||