Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 68: Line 68:
# Fahimtar cewa umarni da kyakkyawan aiki da hana mummunan aiki abu ne mai girman matsayi a addinin Musulunci, domin shi ne tubalin ginin fifikon wannan al'umma a kan sauran al'ummomi.
# Fahimtar cewa umarni da kyakkyawan aiki da hana mummunan aiki abu ne mai girman matsayi a addinin Musulunci, domin shi ne tubalin ginin fifikon wannan al'umma a kan sauran al'ummomi.
# Himmatuwa da samar da ingantaccen imani da Allah a zuciya, domin sai da shi ne za a yi umarni da kyakkyawa, a hana mummuna, saboda shi ne sahihin ma'auni na tantance abu mai kyau da mummuna.
# Himmatuwa da samar da ingantaccen imani da Allah a zuciya, domin sai da shi ne za a yi umarni da kyakkyawa, a hana mummuna, saboda shi ne sahihin ma'auni na tantance abu mai kyau da mummuna.
# Fifita wannan
# Fifita wannan al'umma da Allah ya yi a kan sauran al'ummomi, saboda siffantuwarsu ne da umarni da kyakkyawa da hani da mummuna. Hakan yana nuna wannan siffar ba za ta yanke ba a cikin al'ummar.
# Allah ya gabatar da ambaton umarni da kyakkyawan aiki da hana mummunan aiki, saboda dalilai kamar haka:

* Domin nuna falalar umarni da kyakkyawan aiki da hani da mummunan aiki.
* Kasancewar ana magana ne a kan fifita wannan al'umma a kan dukkan al'ummomi, muminansu da kafiransu, shi ya sa aka ambaci sifar da kowa ya yarda mai kyau ce.
* Kuma domin kasancewar umarni da kyakkyawan aiki da hani da mummuna yana matsayin garkuwa mai kare imani, sai aka fara faɗar sa da farko, domin makarin kowane abu ana gabatar da shi ne.
* Hakanan akwai shaguɓe ga Ma'abota Littafi waɗanda suke da'awar sun yi imani, amma sun kasa tsayawa su yi umarni da kyakkyawan aiki su yi hani da mummuna.
*

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]