Line 82: | Line 82: | ||
#Suna yin imani da Allah da ranar karshe, kuma suna umarni da kyakkyawan aiki, kuma suna hana mummuna, kuma suna hanzari wajen ayyukan alheri, wadannan kuwa suna cikin salihan bayi. | #Suna yin imani da Allah da ranar karshe, kuma suna umarni da kyakkyawan aiki, kuma suna hana mummuna, kuma suna hanzari wajen ayyukan alheri, wadannan kuwa suna cikin salihan bayi. | ||
#Kuma duk abin da suka aikata na alheri, to ba za a hana musu ladansa ba. Kuma Allah Yana sane da masu taqawa. | #Kuma duk abin da suka aikata na alheri, to ba za a hana musu ladansa ba. Kuma Allah Yana sane da masu taqawa. | ||
Bayan Allah ya ambaci kungiyar fasikai daga Ma'abota Littafi, sai kuma a wadannan ayoyi ya bayyana cewa, ba dukkansu suka taru suka zama daya ba; | Bayan Allah ya ambaci kungiyar fasikai daga Ma'abota Littafi, sai kuma a wadannan ayoyi ya bayyana cewa, ba dukkansu suka taru suka zama daya ba; a cikinsu akwai mutanen kirki, wadanda Allah ya shirye su suka musulunta, suka rike gaskiya, suna kuma karanta littafin Allah a cikin sallolinsu na dare, kuma suna yin imani da Allah da ranar lahira. Kuma ba su tsaya ga gyara zukatansu su kadai ba; suna yin nasu kokarin su gyara wasu ta hanyar umartar su da kyawawan ayyuka da hana su aikata munana suna kuma gaggawa wajen aikata ayyukan alheri. Irin wadannan mutane su ne mutanen kirki salihai, kuma duk wani aikin alheri da za su yi ba za a haramta musu ladansa ba a wajen Allah. Allah kuma ya san masu taqawa, yana ganin ayyukansu, kuma zai yi musu kyakkyawan sakamako a lahira. | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Adalcin Allah. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |