No edit summary |
|||
Line 101: | Line 101: | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# Sanin | # Sanin cikar ikon Allah, ta yadda babu wata hanya da kafirai za su iya bi su kare kansu daga azabarsa, komai yawan dukiyarsu da 'ya'yansu, domin ba za su tsinana musu komai ba a wajen Allah. | ||
# Gargadi a kan guje wa ruduwa da yawan dukiya ko 'ya'ya. Domin wanda duk ya rudu da su; to ba zai saurari mai fada masa gaskiya ba, domin shi a ganinsa yawan dukiyar da aka ba shi ya ishe shi komai, don haka da wuya ya saurari gaskiya, ko ya nemi saninta. | |||
# Ran mutum a wajensa amana ce Allah ya danka a hannunsa, don haka tilas ne ya kula da wannan amanar, kada ya aikata wani abu da zai cutar da ran nasa' idan har ya yi haka; to ya zama azzalumi. | |||
# Allah Ta'ala ya kebance dukiya da 'ya'ya da ambato, domin su ne suka fi amfani ga mutum fiye da komai. Da dukiyarsa zai iya fansar kansa, ko ya kare kansa daga tafka asara; 'ya'ya kuma za su taimaka wa mahaifinsu, su ba shi kariya. To idan ya zamanto dan da mutum ya haifa ba zai iya tsinana masa komai ba, kuma dukiyar da yake da iko a kanta ba za ta yi masa wani amfani ba; to mene ne bayan su zai amfane shi, ya tsare shi daga kamun Ubangijinsa? | |||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 118-120 == | |||
# Ya ku --Quran/3/118 | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |