Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 144: Line 144:
# Ka tuna lokacin da kake ce wa muminai: "Shin bai ishe ku ba idan Ubangijinku Ya kawo muku agajin mala'iku dubu uku wadanda za a saukar da su (daga sama). --Quran/3/124
# Ka tuna lokacin da kake ce wa muminai: "Shin bai ishe ku ba idan Ubangijinku Ya kawo muku agajin mala'iku dubu uku wadanda za a saukar da su (daga sama). --Quran/3/124
# Haka ne, idan har za ku yi hakuri, kuma ku yi taqawa,  kuma (kafirai) suka auko muku cikin gaggawa a wannan lokacin, to Ubangijinku zai ƙaro muku agaji da mala'iku dubu biyar masu alamomi. --Quran/3/125

# Kuma Allah bai sanya wannan ba  
# Kuma Allah bai sanya wannan ba sai don albishir a gare ku, kuma domin zukatanku su nutsu da shi. Kuma nasara ba ta zuwa daga kowa sai daga Allah Mabuwayi, Mai hikima. --Quran/3/126
# Domin Ya karya lagon wani bangare na kafirai ko Ya ƙasƙantar da su, sai su juya da baya suna taɓaɓɓu. --Quran/3/127
# Ba ka da komai cikin lamarin, ko dai (Allah) Ya karɓi tubansu, ko Ya yi musu azaba, lalle su dai azzalumai ne. --Quran/3/128
# Kuma abin da yake cikin sammai da kuma abin da yake cikin ƙasa na Allah ne. Yana yin gafara ga wanda Ya ga dama, Yana kuma yin azaba ga wanda Ya ga dama. Kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai. --Quran/3/129
Tafsiri:

Bayan Allah SWT
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]