No edit summary |
No edit summary |
||
Line 156: | Line 156: | ||
Allah yana tunatar da Annabi SAW lokacin da wasu kungiyoyi biyu daga cikin muminai, suka yi nufin su janye daga wannan yaki, su ne kabilun Banu Salima da na Banu Harisa, sai dai kuma Allah ya kafe dugadugansu. Allah ya sanar wa Annabi SAW cewa, gare shi shi kadai ya wajaba muminai su dogara. | Allah yana tunatar da Annabi SAW lokacin da wasu kungiyoyi biyu daga cikin muminai, suka yi nufin su janye daga wannan yaki, su ne kabilun Banu Salima da na Banu Harisa, sai dai kuma Allah ya kafe dugadugansu. Allah ya sanar wa Annabi SAW cewa, gare shi shi kadai ya wajaba muminai su dogara. | ||
An karbo daga Jabir dan Abdullahi (rA) ya ce: A kanmu wannan ayar ta sauka: | |||
"Ka tuna lokacin da wasu kungiyoyi biyu daga cikinku suka yi nufin su ja da baya, amma Allah ne majibincin lamarinsu..." Jabir ya ce: Mu ne kungiyoyin biyu, watau (i.e.) kabilar Banu Harisa da kabilar Banu Salima, kuma saukar da wannan ayar ya faranta mini rai, saboda fadarsa: "...amma Allah ne majibincin lamarinsu..." [[https://sunnah.com/bukhari:4558 Bukhari 4558]] | |||
Narrated Jabir bin `Abdullah: | |||
The Verse:-- | |||
"When two parties from among you were about to lose heart, but Allah was their Protector," (3.122) was revealed concerning us, and we were the two parties, i.e. Banu Haritha and Banu Salama, and we do not wish (that it had not been revealed) or I would not have been pleased (if it had not been revealed), for Allah says:--"...Allah was their Protector." | |||
Allah yana goranta | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |