No edit summary |
|||
Line 167: | Line 167: | ||
Allah yana goranta | |||
Allah yana goranta wa muminai nasarar da ya ba su a ranar yakin Badar ne a yayin da suke 'yan kadan, masu rauni. Don haka ya dace su ji tsoron sa, su kiyaye dokokinsa, [[wala-alla]] su gode masa da baiwar da ya yi musu. | |||
Sannan ya sake tunatar da Annabinsa Muhammad SAW, lokacin da yake yi wa sahabbansa albishir, yana cewa: "Shin ba zai ishe ku ba, Alla ya kawo muku dauki na mala'iku dubu uku (3,000), wadanda zai sauko da su daga sama su taya ku yaki?" To hakanan zai kawo muku tallafi idan har kun yi hakuri, kuma kun yi taqawa, kuma mushirkai sun bullo muku ta inda suka bullo cikin gaggawa. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |