Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 186: Line 186:
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Kwarewar Annabi SAW wajen tsara sojojinsa a wurin yaki.
# Kwarewar Annabi SAW wajen tsara sojojinsa a wurin yaki.
# Abu ne mai matukar muhimmanci ga jagoran mayaka, ya shirya mayakansa, kowanne ya nuna masa wurin tsayuwarsa da ya dace da shi, domin yin hakan yana daya daga cikin sabubban samun nasara a yaki.
# Kariya daga Allah take. Ba don wannan kariyar ba, da babu wanda zai kubuta daga aukawa cikin ramukan sabon Allah da zunubbai.
# Allah mai rufa asirin bayinsa ne masu laifi. Don haka a nan sai Allah bai fadi sunan kabilun da suka yi nufin janyewa daga fagen yaki tare da Annabi ba, kawai sai ya ce 'wadansu kungiyoyi biyu'. God conceals the faults of His slaves... hence why He didn't specify which exact groups.
# Allah mai tausaya wa bawansa ne, sai ya nefe shi da tsayawa da jajircewa a kan gaskiya.
#
#
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]