Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 110: Line 110:
# Ya ku wadanda suka yi imani, kada ku riki abokanan shawara wadanda ba a cikinku suke ba, ba za su sassauta muku mugunta ba, sun yi burin duk abin da zai kuntata muku, hakika kiyayya ta bayyana daga bakunansu; amma abin da zukatansu suke boyewa ya fi girma. Hakika Mun bayyana muku ayoyi; in kun kasance kuna hankalta.  --Quran/3/118

# Sai ga shi ku dinnan kuna son su, su kuwa ba sa son ku, kuma ku kuna yin imani da Littattafai gaba dayansu, kuma idan sun gamu da ku, sai su ce: "Mun yi imani." Idan kuma sun kebanta, sai su rika cizon 'yan yatsu a kanku saboda bakin ciki. Ka ce: "Sai dai ku mutu da bakin cikinku." Lalle Allah Masanin abin da yake cikin kiraza ne. --Quran/3/119

# Idan wani kyakkyawan abu ya same ku sai ya bakanta musu rai, amma idan wani mummunan abu ya same ku, sai su rika farin ciki da shi; amma idan kuka yi hakuri, kuma kuka yi takawa, makircinsu ba zai cutar da ku komai ba. Lalle Allah Yana kewaye da sanin abin da kuke aikatawa. --Quran/3/120 When you ˹believers˺ are touched with good, they [[grieve]]; but when you are afflicted with evil, they rejoice. ˹Yet,˺ if you are patient and mindful ˹of Allah˺, their schemes will not harm you in the least. Surely Allah is Fully Aware of what they do.
# Idan wani kyakkyawan abu ya same ku sai ya bakanta musu rai, amma idan wani mummunan a ya same ku, sai su rika farin ciki da shi; amma idan kuka yi hakuri, kuma kuka yi takawa, makircinsu ba zai cutar da ku komai ba. Lalle Allah Yana kewaye da sanin abin da kuke aikatawa. --Quran/3/120 When you ˹believers˺ are touched with good, they [[grieve]]; but when you are afflicted with evil, they rejoice. ˹Yet,˺ if you are patient and mindful ˹of Allah˺, their schemes will not harm you in the least. Surely Allah is Fully Aware of what they do.
Tafsiri:  
Tafsiri:  

Line 193: Line 193:
#Ya wajaba ga Musulmi ya sama wa kansa kariya daga duk wani abin ki, ta hanyar dogoro ga Allah, ka da ya zama mai raki.
#Ya wajaba ga Musulmi ya sama wa kansa kariya daga duk wani abin ki, ta hanyar dogoro ga Allah, ka da ya zama mai raki.
#Taqawa tana daga cikin hanyoyin gode wa Allah; ita ce Musulmi zai sanya ta zama katanga tsakaninsa da azabar Allah, watau dai ya aikata abin da aka wajabta masa, ya kuma bar abin da aka haramta masa. Wannan kuwa shi ne hakikanin godiya ga Allah.

#
#Duk sa'adda
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]