No edit summary |
|||
Line 193: | Line 193: | ||
#Ya wajaba ga Musulmi ya sama wa kansa kariya daga duk wani abin ki, ta hanyar dogoro ga Allah, ka da ya zama mai raki. | #Ya wajaba ga Musulmi ya sama wa kansa kariya daga duk wani abin ki, ta hanyar dogoro ga Allah, ka da ya zama mai raki. | ||
#Taqawa tana daga cikin hanyoyin gode wa Allah; ita ce Musulmi zai sanya ta zama katanga tsakaninsa da azabar Allah, watau dai ya aikata abin da aka wajabta masa, ya kuma bar abin da aka haramta masa. Wannan kuwa shi ne hakikanin godiya ga Allah. | #Taqawa tana daga cikin hanyoyin gode wa Allah; ita ce Musulmi zai sanya ta zama katanga tsakaninsa da azabar Allah, watau dai ya aikata abin da aka wajabta masa, ya kuma bar abin da aka haramta masa. Wannan kuwa shi ne hakikanin godiya ga Allah. | ||
#Duk sa'adda | #Duk sa'adda bawa ya fi nuna kaskancinsa ga Allah, to ya fi kusa da samun nasararsa. A duk kuma lokacin da bawa yake nuna tsarsa, to lokacin ne yake rasa samun taimakon Allah a gare shi. | ||
# | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |