No edit summary |
No edit summary |
||
Line 194: | Line 194: | ||
#Taqawa tana daga cikin hanyoyin gode wa Allah; ita ce Musulmi zai sanya ta zama katanga tsakaninsa da azabar Allah, watau dai ya aikata abin da aka wajabta masa, ya kuma bar abin da aka haramta masa. Wannan kuwa shi ne hakikanin godiya ga Allah. | #Taqawa tana daga cikin hanyoyin gode wa Allah; ita ce Musulmi zai sanya ta zama katanga tsakaninsa da azabar Allah, watau dai ya aikata abin da aka wajabta masa, ya kuma bar abin da aka haramta masa. Wannan kuwa shi ne hakikanin godiya ga Allah. | ||
#Duk sa'adda bawa ya fi nuna kaskancinsa ga Allah, to ya fi kusa da samun nasararsa. A duk kuma lokacin da bawa yake nuna tsarsa, to lokacin ne yake rasa samun taimakon Allah a gare shi. | #Duk sa'adda bawa ya fi nuna kaskancinsa ga Allah, to ya fi kusa da samun nasararsa. A duk kuma lokacin da bawa yake nuna tsarsa, to lokacin ne yake rasa samun taimakon Allah a gare shi. | ||
# | #Bayanin irin kyakkyawar mu'amalar Manzon Allah SAW ga sahabbansa lokacin da suke fuskantar wata fargaba da tashin hankali. Annabi SAW yakan shigar musu da kyakkyawan fata a zukatansu, wanda hakan shi ne yakan dawo musu da kuzarinsu, ya tafiyar musu da bakin cikinsu da damuwarsu, ya sa su tashi tsaye domin aiki ba ja da baya. | ||
#Sama ita ce mazaunin mala'iku, sai dai sau tari sukan sauko kasa da umarni Allah. | |||
#Allah yakan ba wa muminai nasara a kan kafirai, | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |