No edit summary |
No edit summary |
||
Line 242: | Line 242: | ||
A wadannan ayoyi Allah yana lallashin zukatan Musulmi ne bayan abin da ya faru gare su a yakin Uhudu, na kashe da dama daga cikinsu da kafirai suka yi. Allah yana bayyana masu cewa, su zagaya a bayan kasa don su ga yadda sunnonin Allah suka faru ga al'ummomin da suka gabace su, su ga yadda Allah ya yi wa kafiran ga daukacin mutane, yana fayyace musu gaskiya, yana kuma nuna musu hanyar barna don su guje ta, sannan yana shiryar da masu taqwa zuwa mikakkiyar hanya, yana gargadin su da nisantar hanyoyin bata. | A wadannan ayoyi Allah yana lallashin zukatan Musulmi ne bayan abin da ya faru gare su a yakin Uhudu, na kashe da dama daga cikinsu da kafirai suka yi. Allah yana bayyana masu cewa, su zagaya a bayan kasa don su ga yadda sunnonin Allah suka faru ga al'ummomin da suka gabace su, su ga yadda Allah ya yi wa kafiran ga daukacin mutane, yana fayyace musu gaskiya, yana kuma nuna musu hanyar barna don su guje ta, sannan yana shiryar da masu taqwa zuwa mikakkiyar hanya, yana gargadin su da nisantar hanyoyin bata. | ||
Allah kuma ya umarci Musulmi da kada su yi rauni domin abin da ya same su a yakin [[Uhudu]]; su ne ko yaushe suke a sama, kuma masu rinjaye matukar suna rike da imaninsu. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |