Line 466: | Line 466: | ||
#Idan mutum ya bi dukkan hanyoyi da suka cancanta wajen neman wani abu ko aikata wani abu, sannan ya nemi taimakon Allah ta hanyar dogaro gare shi, to kada ya tsaya kai-komo wajen zartar da abin da ya yi kuduri, ta yadda al'amarinsa zai zamar masa damuwa da rashin kwanciyar hankali. | #Idan mutum ya bi dukkan hanyoyi da suka cancanta wajen neman wani abu ko aikata wani abu, sannan ya nemi taimakon Allah ta hanyar dogaro gare shi, to kada ya tsaya kai-komo wajen zartar da abin da ya yi kuduri, ta yadda al'amarinsa zai zamar masa damuwa da rashin kwanciyar hankali. | ||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 162-168 na Surar Ali Imran == | == Tarjama Da Tafsirin ayoyin 162-168 na Surar Ali Imran == | ||
# 162) | # 162) Shin yanzu wanda ya bi yardar Allah, zai yi kamar wanda ya dawo da fushin Allah? Kuma, makomarsa ta zamo Jahannama? Kuma tir da wannan makoma. --[[Quran/3/162]] | ||
# Su darajoji ne a wajen Allah. Allah kuma Mai ganin abin da suke aikatawa ne. --[[Quran/3/163]] | |||
# Lalle hakika Allah Ya yi ni'ima ga muminai yayin da Ya aiko musu Manzo daga cikinsu, wanda yake karanta musu ayoyinsa, kuma yake tsarkake su, kuma yake koyar da su Littafi da Hikima, ko da yake kuma sun kasance kafin (zuwansa) tabbas suna cikin ɓata mabayyani. --[[Quran/3/164]] | |||
# Shin yayin da wata musifa ta same ku, wadda kuma hakika kun yi wa (kafirai) irinta ninki biyu, sai ku rika cewa: "Yaya haka ta faru?" Ka ce: "Ai wannan daga kanku ne." Lalle Allah Mai iko ne a kan komai. --[[Quran/3/165]] | |||
# Kuma abin da ya same ku ranar da kungiyoyin nan biyu suka hadu, to da izinin Allah ne, kuma don Ya bayyana muminai. --[[Quran/3/166]] | |||
# Kuma don Ya bayyana wadanda suka yi munafunci; kuma aka rika cewa da su: "Ku zo ku yi yaki don Allah ko don kariya." Sai suka ce: "Da mun san za a yi yaki ai da lalle mun biyo ku." Su a wannan lokacin sun fi kusanci ga kafirci fiye da imani, suna fadi da bakunansu abin da ba ya cikin zukatansu. Kuma Allah Ya san abin da suke boyewa. --[[Quran/3/167]] | |||
# Su ne wadanda suke fada wa 'yan'uwansu, alhalin suna zaune a gida cewa: "In da sun bi (shawarar) mu da ba a kashe su ba." Ka ce: "To ku kare kanku daga mutuwa in har kun kasance masu gaskiya." --[[Quran/3/168]] | |||
Tafsiri: | |||
A wadannan ayoyi, Allah swt yana bayyana cewa, wanda ya kasance yardar Allah ce abin nemansa da wanda ya riga ya dulmiya cikin sabon Allah, ya dawo da fushinsa ba za su taba zama daya ba, wadannan kuma wutar Jahannama ita ce makomarsa. Tir | |||
pg464 | pg464 | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |