Line 508: | Line 508: | ||
|- | |- | ||
|2 | |2 | ||
|Allah put their [[spirits]] in the crops of green birds which go down to the rivers of Paradise | |Allah put their [[spirits]] in the [[crops]] of [[green]] [[birds]] which go down to the [[rivers]] of Paradise | ||
|sai Allah ya sanya rayukansu a cikin cikkunan wasu korayen tsuntsaye, suna zuwa koramun Aljanna | |sai Allah ya sanya rayukansu a cikin [[cikkunan]] wasu [[korayen]] [[tsuntsaye]], suna zuwa [[koramun]] Aljanna | ||
|- | |- | ||
|3 | |3 | ||
|eat its fruit and nestle in lamps of gold in the shade of the Throne. | |eat its [[fruit]] and nestle in [[lamps]] of gold in the [[shade]] of the Throne. | ||
|suna sha, kuma suna cin kayan marmarinta, sannan su koma ga wasu fitilu na zinariya da ke rataye a inuwar Al-Arshi. | |suna sha, kuma suna cin [[kayan marmarin|kayan marmarinta]], sannan su koma ga wasu [[fitilu]] na [[zinariya]] da ke rataye a [[inuwar]] Al-Arshi. | ||
|- | |- | ||
| | |4 | ||
| | |Then when they experienced the sweetness of their food, drink and rest, they asked: | ||
| | |Lokacin da suka sami abinci mai dadi da abin sha mai dadi da [[makwanci]] na alfarma, sai suka ce: | ||
|- | |||
|5 | |||
|Who will tell our brethren about us that we are alive in Paradise provided with provision, | |||
|Wane ne zai kai labarinmu ga 'yan'uwanmu cewa muna nan a Aljanna ana ciyar da mu, | |||
|- | |||
|6 | |||
|in order that they might not be disinterested in jihad and recoil in war? | |||
|domin kada su guji jihadi su bar yaki? | |||
|- | |||
|7 | |||
|Allah Most High said: I shall tell them about you; so Allah sent down; "And do not consider those who have been killed in Allah's path." till the end of the verse. | |||
|Sai Allah ya ce: 'Ni ne zan kai musu labarinku.' Sai ya saukar da fadarsa: 'Kuma kada ku yi tsammanin wadanda aka kashe a wajen daukaka kalmar Allah matattu ne, a'a, rayayyu ne a wajen Ubangijinsu ana arzuta su.' | |||
|} | |} | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# Falalar | # Falalar wadanda aka kashe su wajen yada addinin Allah, kuma suna da wata rayuwa a kabarinsu wadda ta zarce rayuwarsu ta duniya a kamala da jin dadi. | ||
# Tabbatar da samun ni'imar kabari ga bayin Allah na kwarai. | |||
# Muminai suna shiga Aljanna ne da falalar Ubangijinsu, ba don yawan aikinsu ba. | |||
# Abu ne mai kyau mumini ya taya dan'uwansa mumini farin ciki idan ya gan shi a cikin aikin biyayya ga Allah. | |||
# Tabbatar da adalcin Ubangiji da cewa ba ya tozarta ladan muminai. | |||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 172-176 na Surar Ali Imran == | |||
# 172) Su ne | |||
pg470 | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |