Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 160: Line 160:
|
|
|}
|}
pg19
 
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Faɗakarwa a kan haɗarin munafurci da munafukai.
# Furta kalamar shahada da baki kawai ba zai wadatar ba har sai zuciya ta ƙudurce ta, domin Musulunci na gaskiya shi ne miƙa wuya ga Allah SWT a zahiri da baɗini.
# Munafukai suna nuna wa Musulmi cewa sun yi imani, alhalin ƙarya suke yi ba su yi imani ba.
# Luɗufin da Allah ya yi wa muminai yayin da ya tona asirin munafukai tun da wuri.
# Tabbatar da cewa munafukai ba muminai ba ne samsam.
# Munafukai
 
pg22
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]