Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 731: Line 731:
# Yanzu (ku muminai) kwa sa ran su amince da ku, alhalin wata ƙungiya daga cikinsu suna sauraron maganar Allah sannan su jirkita ta bayan sun fahimce ta alhalin kuwa suna sane? --[[Quran/2/75]]

# Kuma idan suka haɗu da waɗanda suka yi imani sai su ce: "Mun yi imani", amma kuma idan sashinsu ya keɓance da sashi sai su ce: "Yanzu kwa riƙa faɗa musu abin da Allah Ya yi muku buɗi da shi don su kafa muku hujja da shi a wurin Ubangijinku? Shin ba za ku hankalta ba?" --[[Quran/2/76]]

# Shin ko ba su san Allah Yana sane da abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanawa ba? --[[Quran/2/77]] (see also [[Quran/67/13|67:13]] [https://chatgpt.com/share/67d75535-8f50-8001-84a8-93c100b2e9b4])
# Shin ko ba su san Allah Yana sane da abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanawa ba? --[[Quran/2/77]] (see also [[Quran/67/13|67:13]] [https://chatgpt.com/share/67d75535-8f50-8001-84a8-93c100b2e9b4], [[Quran/64/4|64:4]] [https://chatgpt.com/share/67d8e9b9-8cf8-8001-9d57-1c5a205665c7])
# Kuma daga cikinsu akwai jahilai waɗanda ba su san Littafi ba sai burace-burace, kuma zato kawai suke yi. --[[Quran/2/78]]

# To tsananin azaba ya tabbata ga waɗanda suke rubuta littafi da hannayensu sannan su ce: "Wannan daga Allah yake", don su musanya shi da wani ɗan kuɗi kaɗan. To tsananin azaba ya tabbata a gare su saboda abin da suka kasance suna tsuwurwuta. --[[Quran/2/79]]